Rundunar sojin Benin ta tabbatar da cafke wasu sojoji da ake zargi da hannu a yunkurin kifar da gwamnati, ciki har da wadanda ake ganin su ne suka shirya wannan
Rundunar sojin Benin ta tabbatar da cafke wasu sojoji da ake zargi da hannu a yunkurin kifar da gwamnati, ciki har da wadanda ake ganin su ne suka shirya wannan
Sojojin Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation Udo Ka (OPUK) tare da jami’an Neighbourhood Watch sun kubutar da mutane 14 da aka yi garkuwa da su a wani samame da aka
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa yarjejeniyar zaman lafiya da al’ummomi suka kulla da ’yan bindiga a wasu yankuna na jihar suna fara nuna tasiri, inda ake
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana a ranar Juma’a cewa har yanzu yana cikin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), duk da sanarwar da wani ɓarin jam’iyyar da
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta cafke wani da ake zargi da dillancin miyagun ƙwayoyi, Ogbu Simon, a ƙaramar hukumar Ningi, inda ta kuma kwato ƙwayoyi masu yawa da
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya mika sunan tsohon Shugaban Ma’aikatan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (ritaya), domin nada shi sabon Ministan Tsaro. Tinubu ya bayyana sunan Musa a cikin
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga wani taron sirri na gaggawa da manyan hafsoshin tsaro a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja a ranar Talata. Taron ya gudana ne
Gwamnan Jihar Taraba, Agbu Kefas, ya kai ziyara fadar shugaban ƙasa a Abuja, inda ya shiga wata ganawar sirri da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a safiyar Litinin. Kefas ya isa
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun sami nasarar kuɓutar da wasu ƴan mata 12 da aka yi garkuwa da su a gundumar Mussa da ke cikin ƙaramar hukumar Askira/Uba
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta ce ta tarwatsa wani yunkurin harin ’yan bindiga a hanyar Kandawa zuwa Dankar da ke Karamar Hukumar Batsari, inda ta kwato bindigogin AK-47 guda
Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma mashahurin mai wa’azi, Sheik Usman Dahiru Bauchi, ya rasu a birnin Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa ya yi wafati ne a ranar Laraba bayan da
Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya kai ziyara jihar Kebbi a ranar Talata, biyo bayan sace ‘yan mata daga Makarantar Sakandire ta Gwamnati ta Mata da ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi da ke arewacin Najeriya ta tabbatar da rasuwar jami’anta biyar sakamakon wani kwanton ɓauna da ‘yanbindiga suka kai musu. A cewar wata sanarwa da kakakin
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo ƙarshen ta’addanci da ayyukan ‘yan fashi a Arewacin Najeriya. Ya ce ba zai yarda wani ɓangare na ƙasar
Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Neja ta kama mutum 10 da ake zargi da aikata fashi da makami, tashin hankali, mallakar makamai masu haɗari da kuma satar shanu a sassa
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci Ministan Ƙananan Harkokin Tsaro, Bello Matawalle, da ya tashi cikin gaggawa zuwa Jihar Kebbi domin bin diddigin matsalar sace dalibai mata 25 da
Mutane hudu daga gida daya sun rasa rayukansu a safiyar Laraba, bayan da gobara ta tashi a gidansu da ke Kundila Layin Baba Impossible, a karamar hukumar Tarauni, jihar Kano.
An samu tashin hankali a hedikwatar jam’iyyar PDP da ke Abuja bayan yunƙurin gudanar da taruka guda biyu daga sassa daban-daban na jam’iyyar. Kwamitin NWC da aka zaba a Ibadan
Ana zaman ɗarɗar a Masarautar Zuru a Jihar Kebbi bayan ’yan bindiga sun kutsa Government Girls Comprehensive Senior Secondary School, Maga, a ƙaramar hukumar Danko/Wasagu. Harin ya yi sanadin mutuwar
Jami’an Kenya sun kama akalla ’yan Najeriya uku a Mwaliko Estate da ke Mwea Town bisa zargin wata makarkashiyar zamba ta yanar gizo. Rahoton Tuko News ya nuna cewa rundunar