Dakarun Sojin Najeriya karkashin Operation HADIN KAI sun yi wa ayarin kayan aiki na Boko Haram/ISWAP kwanton bauna a Jihar Borno, inda suka kashe ‘yan ta’adda 21 a yankunan Sojiri
Dakarun Sojin Najeriya karkashin Operation HADIN KAI sun yi wa ayarin kayan aiki na Boko Haram/ISWAP kwanton bauna a Jihar Borno, inda suka kashe ‘yan ta’adda 21 a yankunan Sojiri
Wasu matasa a Jihar Kebbi sun gudanar da zanga-zangar lumana a Birnin Kebbi a ranar Asabar, inda suka bukaci Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC, ta saki tsohon
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kiwon Lafiya ta Tarayya da ke Azare zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin karrama marigayi fitaccen malamin addinin
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce tafiyarsa zuwa kujerar shugabancin ƙasa ta kasance mai cike da ƙalubale da jarabawa masu yawa, inda ya danganta nasararsa da jajircewa da
Tsohon gwamnan jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, Muhammadu Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ba shi da niyyar komawa jam’iyyar APC mai mulkin ƙasa, yana mai jaddada cewa
Wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar katako da ke yankin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, inda ta ƙone shaguna da kayayyaki masu yawa, lamarin da ya jefa ‘yan
Wasu matasa a birnin Kano sun kashe wani matashi da ake zargi da kisan ladanin wani masallaci, lamarin da ya tayar da hankula a unguwar Hotoro. Rahotanni sun ce lamarin
Hukumar Kula da Ayyukan ‘Yan Sanda ta Ƙasa (PSC) ta sanar da fara daukar sababbin ‘yan sanda 50,000 a fadin Najeriya, a wani mataki na ƙarfafa aikin tsaron al’umma da
Fitaccen ɗan kokawa John Cena ya ajiye takalmin kokawa bayan shafe shekaru 24 a WWE. Ya yi wasan bankwana a birnin Washington, inda Gunther ya kayar da shi ta hanyar
Fitaccen ɗan kokawa John Cena ya ajiye takalmin kokawa bayan shafe shekaru 24 a WWE. Ya yi wasan bankwana a birnin Washington, inda Gunther ya kayar da shi ta hanyar
Fitaccen ɗan kokawa John Cena ya ajiye takalmin kokawa bayan shafe shekaru 24 a WWE. Ya yi wasan bankwana a birnin Washington, inda Gunther ya kayar da shi ta hanyar
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce ba ya cikin ’yan Arewa da ke haɗuwa domin cewa dole ne Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bar mulki. Sai dai
An gabatar da sabbin sojojin Rundunar Sojin Ƙasa ta Najeriya a wani bikin yayewa da aka gudanar a yau Asabar a birnin Zaria, bayan kammala horo na tsawon watanni shida.
Wasu mutane uku ’yan ƙabilar Fulani da hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS ta tsare tsawon watanni sun bayyana jin daɗi da kuma ɓacin rai bayan sakin su da
Wani dalibi na Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) ya rasa ransa bayan dukan da ake zargin ‘yan uwansa dalibai suka yi masa a ɗakin kwanan maza na Eni Njoku, sakamakon zargin
Akalla daliban Jami’ar Jos (UNIJOS) takwas sun rasu da safiyar Alhamis, 11 ga Disamba, bayan wata babbar tirela ta kwace hanya wa direban inda ya buge bas ɗin da ke
An samu rsshin jituwa a zauren Majalisar Dattawa ranar Laraba yayin da Sanata Abdul Ningi daga Bauchi ya jagoranci korafe-korafe kan yadda ake aiwatar da umarnin Shugaba Bola Tinubu na
Rundunar Ƴan Sanda ta Babban Birnin Tarayya ta kama wani mutum mai shekaru 32 da ake zargi da yunƙurin samo alburusai domin ƙungiyoyin ’yan bindiga da ke aiki a Jihar
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata ganawa ta musamman da Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, a Villa ta Shugaban Ƙasa da ke Abuja ranar Litinin. Rahotanni sun nuna
Hukumar ECOWAS ta bayyana damuwa kan bayanan da suka fito game da yunkurin kifar da gwamnati da aka yi a Jamhuriyar Benin. Ta ce lamarin abu ne mai tsanani kuma