Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargadi shugaban Amurka Donald Trump da cewa Iran za ta ɗauki matakin martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari a ƙasar
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargadi shugaban Amurka Donald Trump da cewa Iran za ta ɗauki matakin martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari a ƙasar
Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya yi wa ‘yan wasan ƙasar nan alƙawarin tallafin kuɗi domin ƙarfafa musu gwiwa gabanin wasansu da ƙasar Moroko da za a fafata ranar
Hukumar kiyaye hadurra ta ƙasa (FRSC) reshen Jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar fasinjoji tara tare da jikkatar wasu mutum goma a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a
Wani mummunan al’amari ya faru a Jihar Kano, inda wani yaro mai suna Sa’idu Ahmad, mai shekaru biyu, ya rasu bayan ya fadi cikin rijiya a garin Kwankwaso da ke
Jagoran jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa ba za a iya saya ko rinjayar sa da kuɗi a harkar siyasa ba, yana
Rundunar ‘yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani matashi mai shekaru 28, Baffa’ji Abba, bisa zargin yi wa ‘yar makwabcinsa mai shekaru takwas fyade a karamar hukumar Alkaleri. Rahotanni sun
Dakarun Rundunar Sojin Nijeriya ta 3 Division da ke aiki a karkashin rundunar hadin gwiwa ta Operation Enduring Peace sun kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane a Jihar
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yi wa manyan jami’anta 13 ado, bayan samun karin girma zuwa sabbin mukamai. An gudanar da bikin ne a Masallacin (Mess) na Jami’an ’Yan
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake rage farashin man fetur a ƙasar. Rahotannin da manema labarai suka tattara a safiyar Litinin a Abuja sun nuna cewa gidajen mai
Akalla mutane 30 ake fargabar sun rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka shiga hannun ‘yan bindiga, bayan wani mummunan hari da aka kai a wani yankin Jihar Neja.
Rundunar tsaro ta Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) reshen jihar Kano ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu wajen kisan wani jami’inta, AbduRauf
Shugaban Karamar Hukumar Bukkuyum da ke Jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Umar-Faru, ya bayyana cewa akalla mutane 1,065 ne aka kashe a yankin tun daga shekarar 2015 zuwa yanzu sakamakon hare-haren
Akalla ’yan jarida bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu hudu suka jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motar Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ)
Wani jigo a jam’iyyar APC, Joe Igbokwe, ya ce kalamai da ayyukan Sheikh Ahmad Gumi suna nuna kamar yana ɗaukar kansa sama da doka. Igbokwe ya bayyana hakan a ranar
Diocese na Katolika na Kontagora ya tabbatar da cewa an samu nasarar ceto dukkan dalibai da ma’aikatan makarantar St. Mary’s Catholic Schools da aka sace a Papiri, Jihar Niger, tare
Hukumar tsaron farar hula ta Najeriya (NSCDC) ta tura jami’anta sama da 1,100 a fadin Jihar Bauchi domin tabbatar da kare rayuka da dukiyoyin al’umma yayin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar
Wata ƙungiya mai goyon bayan Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, wacce aka sani da Tinubu Vanguard, ta sanar da dakatar da dukkan ayyukanta na siyasa tare da janye goyon bayanta
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa ta bai wa Venezuela tabbacin samun cikakken goyon bayanta, a daidai lokacin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare da kuma ɗaukar matakai a
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirin fara gwajin ta’ammali da ƙwayoyi ga duk masu neman aikin gwamnati a ƙasar, inda ta ce daga yanzu gwajin zai zama wajibi kafin a
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴanbindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato. Wani mazaunin ƙaramar