Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Damaturu, Jihar Yobe, ta yanke wa wani matashi mai shekara 20, Dauda Umaru, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru bakwai bisa samunsa da
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Damaturu, Jihar Yobe, ta yanke wa wani matashi mai shekara 20, Dauda Umaru, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru bakwai bisa samunsa da
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Damaturu, Jihar Yobe, ta yanke wa wani matashi mai shekara 20, Dauda Umaru, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru bakwai bisa samunsa da
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Damaturu, Jihar Yobe, ta yanke wa wani matashi mai shekara 20, Dauda Umaru, hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru bakwai bisa samunsa da
Akalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu bayan wasu ’yan bindiga sun kai hari al’ummar Georo da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a jihar Filato, a daren ranar Litinin.
Matar marigayi malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka, Hajiya Fatima Masussuka, ta bayyana yadda wasu ’yan bindiga suka kashe mijinta a ƙaramar hukumar Dutsin-Ma ta jihar Katsina, yayin da
Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) sun amince da kafa kwamitin tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi nan take, tare da amincewa da biyan ma’aikata tallafin sufuri na ₦70,000
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a mutuwar wasu yara biyu a ƙananan hukumomin Alkaleri da Ganjuwa na jihar. Mai magana
Gwamnatin Tarayya da ƙungiyoyin ƙwadago sun shirya komawa teburin tattaunawa a yau, Talata, domin lalubo mafita kan rikicin farashin man fetur, albashin ma’aikata da sauran buƙatun jin daɗin ma’aikata, yayin
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Zamba a Najeriya (EFCC) ta kama ’yan ƙasar China 14 da wani ɗan Najeriya guda ɗaya a wasu masana’antun sarrafa dutsen lithium
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta kama wata ’yar Afirka ta Kudu mai shekaru 34, Qhina Beauty, da hodar iblis mai nauyin kilogiram 36.65 a
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta ta kama wani direban motar makaranta mai shekaru 28, Onome Ughagha, bisa zargin sace wata ɗaliba ’yar shekara 14 da yi mata fyade a garin
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta gudanar da ayyukan zirga-zirgar jiragen sama sama da 2,900, inda ta shafe sa’o’i 6,100 tana tashi tare da amfani da kusan litar man
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya, NAFDAC, ta gano wani gida a Legas da ake zargin ana amfani da shi wajen ajiye kwalaben giya da aka shirya
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya soki Shugaba Bola Tinubu bisa zargin ’yan adawa da haddasa yunwa da talauci a ƙasar, yana mai cewa hakan na kaucewa ɗaukar alhakin
Rundunar ’yan sandan jihar Delta ta ce ta kuɓutar da wani matashi mai shekaru 23 da aka yi garkuwa da shi, tare da kama mutane takwas da ake zargi da
Dakarun rundunar Operation Hadin Kai sun ce sun kashe ’yan ta’adda 15 a wani harin sama da suka kai a arewa maso yammacin Pulka, da ke ƙaramar hukumar Gwoza a
Fitaccen jarumin fina-finan Najeriya, Francis Duru, ya rasu yana da shekaru 57 bayan fama da gajeriyar rashin lafiya, kamar yadda iyalansa suka sanar. Iyalansa sun tabbatar da rasuwarsa ne cikin
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke wa wani mutum mai shekaru 48, Paul Okechukwu, hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari bisa laifin kasancewa mamba a kungiyar IPOB
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya soki sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta aiwatar, yana mai cewa faduwar darajar Naira ta rage karfin sayen kayayyaki ga ’yan
Hukumomin Italiya sun yi watsi da bukatun neman mafaka na ’yan Najeriya 2,220 a shekarar 2025, yayin da jimillar ’yan Najeriya 3,385 suka nemi mafaka a kasar a wannan shekarar.