Kwamitin rage cunkoson gidajen gyaran hali na jihar Adamawa ya saki fursunoni 55 tare da bayar da belin wasu 51 bayan ziyarar da ya kai gidan gyaran hali na Yolde
Kwamitin rage cunkoson gidajen gyaran hali na jihar Adamawa ya saki fursunoni 55 tare da bayar da belin wasu 51 bayan ziyarar da ya kai gidan gyaran hali na Yolde
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani makaniki mai shekaru 24, Mubarak Muktar, bayan zargin samunsa da wata motar Kia Optima ta shekarar 2014 da aka sace, wadda kudinta
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaba Bola Tinubu zai samu goyon baya a babban birnin tarayyar a zaben shugaban kasa na shekarar 2027.
Gwamnatin jihar Gombe ta ayyana barkewar cutar kwalara a kauyen Kedo, mazabar Todi da ke karamar hukumar Billiri, bayan rahotannin gudawa da amai da suka yi sanadin mutuwar mutane biyu
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama mutane uku da ake zargi da aikata laifukan fashi da makami, kisan kai da safarar miyagun kwayoyi a wasu samame daban-daban a jihar.
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun ceto mutane 27 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Sabuwa ta Jihar Katsina, bayan artabu da wasu da
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Ogun ta kama wani mutum mai shekara 56, Madarikan Emehinola, bisa zargin cinna wa gidansa wuta da matarsa ke ciki, lamarin da ya yi sanadin mutuwarta.
Tsohon gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana kwarin gwiwar cewa zai kayar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan a zaɓen sanatan Kogi ta Tsakiya da za a gudanar a shekarar 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa an ceto Rabaran John Inalegwu Otache, limamin cocin Katolika da aka sace a Jihar Benue, bayan wani aikin ceto da jami’an tsaro tare da ’yan banga
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da sayen ƙarin motocin jirgin ƙasa da kayan aikin tsaro domin inganta harkokin sufurin jiragen ƙasa da kuma yaƙi da ayyukan ’yan bindiga, satar
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma sun kashe wasu da ake zargi ’yan ta’adda ne 2 tare da ƙwato bindigogin AK-47 guda 4 da babura 8 yayin wasu
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan mutuwar wani dan bautar kasa na NYSC, Comrade Etimbuk Daniel, a sansanin horas da masu yi wa kasa hidima
Rundunar ’yan sandan jihar Bauchi ta kama mutane uku da ake zargi da lalata yara mata masu shekaru tara, 10 da 11. Mai magana da yawun rundunar, SP Nafiu Habib,
Wani jigo a jam’iyyar APC, Dr Musa Illiyasu Kwankwaso, ya ce Shugaba Bola Tinubu ya samu goyon bayan ’yan siyasar da a baya suke hamayya da juna, gabanin babban zaɓen
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kashe Shuayibu Danladi Ciroma, shugaban mafarauta a al’ummar Andamin da ke Ƙaramar Hukumar Karim-Lamido a Jihar Taraba. Marigayin, wanda kuma mamba ne
’Yan sandan Indiya sun kama wani dan Najeriya mai suna Ezeaputa Chijioke bisa zargin hannu wajen samar da hodar iblis ga masu zuwa wuraren shakatawa da bukukuwa a kasar. Wani
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya yaba wa Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa da Laifukan Tattalin Arziki (EFCC) bisa samun hukuncin kotu a shari’o’i 10,872 da kuma kwato dukiyoyin
Dakarun Sojojin Najeriya, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), ’yan sanda, mafarauta da masu gadin dazuzzuka, sun kashe wasu mutane uku da ake zargi da
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutane 12 da ake zargi da hannu a ayyukan sace mutane, ciki har da waɗanda ake zargi da garkuwa da mutane guda takwas
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta ce tana tattaunawa da Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) domin warware matsalar cire sunayen wasu daga cikin ’yan takararta daga jerin