Hukumomin tsaron Najeriya sun bayyana cewa sun samu wasu jami’an soji da laifin yunkurin kifar da gwamnati a shekarar da ta gabata. Wata sanarwa da shalkwatar tsaron ƙasa ta fitar
Hukumomin tsaron Najeriya sun bayyana cewa sun samu wasu jami’an soji da laifin yunkurin kifar da gwamnati a shekarar da ta gabata. Wata sanarwa da shalkwatar tsaron ƙasa ta fitar
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a kafafen yada labarai da ke cewa ana shirin sauya Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, a matsayin
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa,
Sojojin Najeriya sun kashe ’yan ta’adda shida tare da ceto wata yarinya da aka sace a karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara. Aikin sojan ya gudana ne a dajin Sububu
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta sanar da kama wata ’yar kasar Brazil mai shekaru 30, Ingrid Rosa Benevides, a Filin Jirgin Sama na Nnamdi
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su daina yin kalaman batanci ko tayar da hankali kan jagoran tafiyar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Daraktan
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya bayyana dalilin da ya sa ya yanke shawarar komawa makaranta domin karatun dokar shari’a. Sarkin ya yi wannan bayani ne yayin da
Ana ci gaba da zaman ɗar-ɗar a garuruwan Kauran Fawa da Unguwar Jika, da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ɗan Dume ta Jihar Katsina, bayan wani hari da ake zargin
Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta yi gargaɗin cewa sama da ƴan Najeriya miliyan 30 na iya fuskantar matsalar yunwa a wannan shekara, sakamakon raguwar tallafin agaji da ake samu a
Tsohon mai ba Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed, ya bayyana cewa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba jam’iyyar talakawa ba ce, illa jam’iyyar masu
Kamfanin watsa lantarki na ƙasa, Transmission Company of Nigeria (TCN), ya sanar da shirin katse wutar lantarki na wucin-gadi a wasu sassan birnin Sokoto domin gudanar da aikin gyara na
Reshen jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Bauchi ya musanta rahotannin da ke cewa an cire shugabanta na jiha, Hassan Haruna, inda ya zargi wasu mambobin da aka dakatar
Wata babbar kotun jihar Rivers ta bayar da umarnin wucin-gadi na dakatar da yunƙurin tsige gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa, Ngozi Nma-Odu. A hukuncin da ta yanke a birnin
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Shugaban Amurka, Donald Trump, ne ya haddasa mutuwar masu zanga-zangar da suka ɓarke a ƙasar Iran a kwanakin baya. Ayatollah Khamenei ya
Wani sabon binciken lafiya ya gano cewa babu wata alaƙa tsakanin shan maganin zazzaɓi na Paracetamol ga mata masu juna biyu da haihuwar jarirai masu lalurar galahanga (autism) ko wata
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta ce ’yan Najeriya sun cimma matsaya cewa gwamnatin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gaza wajen tafiyar da mulkin ƙasar. Mai magana da yawun
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa dole ne ’yan Najeriya su tashi tsaye su haɗa kai domin dakile ’yan ta’adda, ’yan bindiga da sauran masu aikata
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya na kan hanyar samun bunƙasa mafi girma cikin fiye da shekara goma da suka gabata. A cewar bankin, ana sa ran tattalin arzikin
Hukumomin shari’a a Burkina Faso sun fara gudanar da bincike kan mutuwar wata tsohuwar ministar gwamnati, bayan da aka tsinci gawarta a gidanta da ke birnin Ouagadougou. Masu gabatar da
Shugaban zartarwa na Karamar Hukumar Lau a Jihar Taraba, Peter Julius Vau, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki. An