Wani Insifetan ‘yan sanda da ke aiki da rundunar ‘yan sanda ta Jihar Sokoto ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi ƙasa da sauri bayan kammala atisayen motsa jiki
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Wani Insifetan ‘yan sanda da ke aiki da rundunar ‘yan sanda ta Jihar Sokoto ya rasu bayan ya yanke jiki ya faɗi ƙasa da sauri bayan kammala atisayen motsa jiki
Dan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fito fili ya yi bayani kan tarihin karatunsa, musamman takardun da suka shafi karatunsa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki tsarin rancen karatu na NELFUND, yana mai cewa shirin ba tallafin karatu ba ne, sai dai bashi da dalibai za su biya
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da hare-haren ‘yan bindiga da suka afku a wasu sassan jihar, tare da alkawarin daukar karin matakan tsaro domin kare rayuka da
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi Allah-wadai da hare-haren ‘yan bindiga da suka afku a wasu sassan jihar, tare da alkawarin daukar karin matakan tsaro domin kare rayuka da
Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa sama da makarantu 1,400 sun lalace a yankin Arewa maso Gabas sakamakon shekaru na rikice-rikicen tsaro, yayin da aka kashe malamai 2,295 tare da
Kamfanin safarar fasinjoji ta hanyar manhajar zamani, Uber, ya sanar da dakatar da ayyukansa a Najeriya daga ranar 2 ga Satumba, 2026, bayan shafe shekaru 12 yana aiki a kasar.
Rundunar Sojojin Najeriya ta ceto Mrs Adonkie, matar Birgediya Janar Basil Adonkie, kasa da sa’o’i 24 bayan da masu garkuwa da mutane suka sace ta daga gidanta a Abuja. An
Farashin gangar ɗanyan man fetur nau’in Brent ya ƙaru da kawo 5.38 cikin 100 ya zuwa dalar Amurka $95.7 kan kowace ganga a ranar Talata. Shima farashin ɗanyen mai nau’in
Nazarin bayanan kashe-kashen kuɗin gwamnatin tarayya ya nuna cewa an kashe kimanin N37.64 biliyan wajen tafiye-tafiyen Shugaba Bola Ahmed Tinubu zuwa ƙasashen waje, sufuri, musayar kuɗaɗen waje da sauran abubuwan
Kamfanin Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) ya ƙara farashin man fetur daga N1,270 zuwa N1,345 kan kowace lita, lamarin da ya sanya ƙarin N75 a farashin man. Wani bincike
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa Iran ta sha kashi a yakin da ake yi, yana mai cewa kasar ta shiga cikin mawuyacin hali da ya raunana karfinta
Hakeem Baba-Ahmad, shugaban jam’iyar PRP na ƙasa ya ce dole ne jam’iyun adawa su haɗe kansu su kawar da shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu daga kan mulki a zaɓen shekarar
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta ce an samu nasarar kubutar da mutane 10 ƴan NYSC da yan bindiga su ka yi garkuwa da su. Yan sandan sun tabbatar da
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja domin yin hutun mako uku a Turai a matsayin wani ɓangare na hutun shekara-shekara. A cewar sanarwar Fadar Shugaban Ƙasa, Tinubu zai
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) reshen jihar Neja ta yi kira da a ƙara tsaurara matakan tsaro a wuraren ibada, musamman lokacin sallar Juma’a da bautar ranar Lahadi. Kiran ya
Akalla mutum 37 sun mutu, yayin da kusan 400 suka bar gidajensu bayan wani harin jirage marasa matuƙa na Rasha ya afkawa wata ma’ajiyar makamai ta sojojin Ukraine a wajen
Jam’iyar All Progressive Grand Alliance( APGA) ta lashe kujeru 21 na dukkanin ƙananan hukumomin jihar Anambra da aka gudanar a ranar Asabar Har ila yau jam’iyar ta lashe zaɓen dukkanin
Yan bindiga sun kashe, Ishaq Yunusa shugaban jam’iyar APC na ƙaramar hukumar Dekina dake jihar Kogi tare da yin garkuwa da wani da su ke tafiya tare a cikin mota.
Matatar man fetur ta Dangote ta ƙara farashin kuɗin litar man fetur ya zuwa ₦1265 kan kowace lita. A cikin sakon da ta aikewa abokanan cinikinta matatar ta ce sabon