Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON ta sanar da kammala aikin dawo da alhazan Najeriya gida bayan da aka kammala aikin hajjin shekarar 2026. Wata sanarwa da hukumar ta fitar
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON ta sanar da kammala aikin dawo da alhazan Najeriya gida bayan da aka kammala aikin hajjin shekarar 2026. Wata sanarwa da hukumar ta fitar
Hukumar Aikin Hajji ta Najeriya, NAHCON ta ce dukkanin alhazan Najeriya za su dawo gida nan da ranar 28 ga watan Yuni duk da tsaikon da ake samu a yanzu
Hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi ta kama wasu maniyyata su huɗu ɗauke da wata hoda da ake kyautata zaton hodar ibilis ce. Mutanen
Ƙasar Saudiya ta yi alkawarin samar da isassun kuɗaɗen kasar waje ga Najeriya domin taimakawa shirin Babban Bankin Najeriya(CBN) na kawo sauye kan yadda ake musayar kuɗaɗen waje. Kasar ta
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai halarci taron ƙasar Saudiya da kasashen Afrika da kuma taron kasashen Larabawa da na Afrika da za ayi a birnin Riyadh na kasar Saudiya.
Sarkin Saudiyya, Salman Bin Abdulaziz ya kira taron gaggawa na Kasashen Kungiyar Musulmi ta OIC. Kungiyar ta OIC ita ce kungiya mafi girma bayan majalisar dinkin duniya inda take da
Limamin babban masallacin Juma’a na garin Suleja dake jihar Niger, Sheikh Dahiru Shuaibu ya mutu ranar Asabar awanni kadan bayan ya dawo daga aikin Hajji a kasar Saudiya. Abduljalil Dahiru
Kasar Saudiya ta sanar da zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane biyar yan kasar hudu da kuma wani dan kasar Masar bayan da aka same su da laifin kai
A ranar Talata aka shirya shugaban ƙasa, Muhammad Buhari zai tafi kasar Saudiyya domin ziyarar aiki. A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin mai dauke da sahannun mai magana
Hukumar NDLEA dake yaki da masu sha da kuma hana fataucin miyagun kwayoyi ta samu nasarar damke wata mata dauke da hodar ibilis a filin jirgin sama na Murtala Muhammed
Wani hari da kasar Saudiya da kawayenta su ka kasar Yemen ya jawo mutuwar mutane 70. Kasar Saudiya ce take jagorantar kawayenta inda suke luguden wuta ta sama kan tawayen
Mintuna 11 da suka wuce Saudiyya ta dakatar da jiragen da ke shiga ƙasar daga Najeriya saboda ɓullar sabon nau’in cutar korona na Omicron. BBC ta ga sanarwar da
Ma’aikatar Lafiya ta Saudiyya ta sharɗanta wa dukkan alhazai daga ƙasashen waje su yi allurar rigakafin cutar korona sau biyu kafin gudanar da aikin Hajjin shekara ta 2021. Jaridar Saudi
Wannan ita ce Rahaf Mohammed, budurwa ‘yar shekara 18 kuma ‘yar asalin k’asar Saudiyya da yanzu ta samu mafaka a k’asar Canada bayan ta tsere wa ‘yan’uwanta lokacin da
Wata sanarwa da ofishin babban lauyan gwamnatin Saudi Arabia ya fitar, da telbijin kasar ta sanar da safiyar yau Asabar, sanarwar na cewa tuni an kama ‘yan kasar Saudi Arabia