Saudiya ta kira taron gaggawa na kungiyar ƙasashen musulmi kan rikicin Gaza

Sarkin Saudiyya, Salman Bin Abdulaziz ya kira taron gaggawa na Kasashen Kungiyar Musulmi ta OIC.

Kungiyar ta OIC ita ce kungiya mafi girma bayan majalisar dinkin duniya inda take da kasashe mambobi sama da 50 da suka fito daga nahiyoyi da daban-daban.

A wata sanarwa da aka wallafa a shafin intanet na kungiyar ta OIC ta ce taron zai gudana ranar 18 da kuma 19 ga watan Satumba a birnin Jedda na kasar Saudiya

An kira taron na gaggawa ne domin tattauna rikicin da ake tsakanin kasar Isra’ila da kungiyar Hamas.

More News

Ƴan sanda sun kama mutane 50 kan rikicin da ya faru a wata kasuwa a Lagos

Rundunar Æ´an sandan jihar Legas ta kama mutane sama da 50 da ake zargin suna da hannu rikicin da ya faru a kasuwar Ile...

Ƴan Sanda sun kama wanda ya shirya kai harin jirgin ƙasar Abuja-Kaduna a shekarar 2022

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami'anta sun kama wani mutum mai suna Ibrahim Abdullahi wanda ake zargi da kitsa harin jirgin ƙasar da...

Sojoji Sun Ceto Mutane Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane A Filato

Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin tabbatar da tsaro a jihar Filato da wani É“angare na jihar Kaduna sun samu nasarar ceto mutane...

Matatar Mai Ta Kaduna Za Ta Fara Aiki A Ƙarshen 2024

Kamfanin Kaduna Refining and Petrochemical Company KPRC ya ce matatar mansa za ta fara aiki a shekarar 2024. Mustapha Sugungun managan matatar man ta KRPC...