Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim El-Hassan Kwami, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya. Marigayin wanda shi ne Sarkin Sudan na Kwami, ya taba rike mukamin kwamishina
Tsohon Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Gombe, Alhaji Ibrahim El-Hassan Kwami, ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya. Marigayin wanda shi ne Sarkin Sudan na Kwami, ya taba rike mukamin kwamishina
Jam’iyyar APC mai mulki a jihar Gombe ta lashe dukkan zaɓukan ƙananan hukumomi 11 da aka gudanar a ranar Asabar 27 ga watan Yuni. Shugaban hukumar zaɓen jihar, Abdullahi Garba,
Rundunar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence ta samu nasarar kama wasu mutane biyar da ake zarginsu da kasancewa mambobi na gungun wasu barayin babura da
Jam’iyyar APC ta ayyana Jamilu Isyaku Gwamna a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamnan jihar Gombe a zaben shekarar 2027. An ayyana Gwamna ne biyo bayan zaben fitar da
Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sanata Sa’idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga zaɓen fidda gwani na gwamna da za a
Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa gwamnatin jihar na kashe kimanin naira miliyan 150 duk wata domin samar da tsaftataccen ruwan sha ga al’umma. Gwamnan ya bayyana
Wani tsagi na jam’iyar SDP ya zaɓi Sadik Gombe a matsayin halastaccen shugaban jam’iyar na ƙasa. Kafin zaɓen nasa, Gombe ya kasance shugaban riƙo na jam’iyar tun shekarar 2025 kafin
Sanata Danjuma Goje dake wakiltar mazaɓar tsakiyar jihar Gombe ya yi watsi da matakin maslaha da aka bi wajen fitar da ɗantakara da jam’iyar APC ta yi a Gombe A
Sanata Anthony Siyako Yaro dake wakiltar mazaɓar Kudancin jihar Gombe a majalisar dattawa ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. A wata sanarwa da aka fitar, Isma’ila Uba
Inuwa Garba mamba dake wakiltar mazabar Yamaltu Deba a majalisar wakilai ta tarayya ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP ya zuwa APC abun da ake ganin zai karawa APC ƙarfi
Akalla ’yan jarida bakwai ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu hudu suka jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motar Kungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ)
Wata mummunar gobara ta tashi a kasuwar katako da ke yankin tashar jirgin ƙasa a birnin Gombe, inda ta ƙone shaguna da kayayyaki masu yawa, lamarin da ya jefa ‘yan
Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe ta tabbatar da rasuwar direban tsohon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida, Col. Abdullahi Bello (mai ritaya), wanda ya rasu sakamakon raunin da ya
Tsohon Ministan Sadarwa na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, ya bayyana alhininsa kan ibtila’in da ya afkawa wasu ‘yan kasuwa a kasuwar wayoyi ta Pantami, inda gobara ta kona musu
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da wani direban mota mai suna Usman Muhammed, wanda ya murkushe wasu mabiya addinin Kirista da motarsa yayin bukukuwan Easter da suka gudana
Wata gobara ta tashi a unguwar Sabuwar GRA da ke Jihar Gombe a ranar Laraba, inda ta kona gidaje uku tare da haddasa asarar dukiya da ta kai daruruwan miliyoyin
Daga Sabiu Abdullahi Rundunar ‘yan sanda ta jihar Gombe ta kama wasu matasa guda biyar bisa zargin hannunsu a kisan wani mutum bayan wata gardama a taron biki da aka
Mutanen da basu gaza 7 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kaltungo-Cham dake jihar Gombe. Mr Samson Kaura kwamandan shiyar Gombe na Hukumar
Wata mota dake tafiya akan titi ta ƙwace inda ta shiga cikin jerin gwanon al’ummar Kiristoci dake kan hanyarsu ta zuwa gidan gwamnati da kuma fadar Sarkin Gombe domin gaisuwar
Majalisar dokokin jihar Gombe ta zartar da kudirin dokar da zai samar da hukumar da za ta kula da da mutane masu buƙata ta musamman. Dan majalisar jihar, Shu’aibu Haruna