Wasu mutane sun kashe Abdulrahman Auwal, jami’in rundunar ‘yan sandan kwantar tarzoma (MOPOL), a wani hari da aka kai masa da adda a kan titin Kwi da ke ƙaramar hukumar
Wasu mutane sun kashe Abdulrahman Auwal, jami’in rundunar ‘yan sandan kwantar tarzoma (MOPOL), a wani hari da aka kai masa da adda a kan titin Kwi da ke ƙaramar hukumar
Ana fargabar mutane da dama sun mutu a wani mummunan hadarin mota da ya afku a kauyen Tom, wanda aka fi sani da Hawan Kibo, a Sopp Bachi, karamar hukumar
Aƙalla masu haƙar ma’adinai biyar aka kashe, wasu biyu kuma suka jikkata bayan ‘yan bindiga sun kai hari a wurin hakar ma’adinai da ke kauyen Marit a ƙaramar hukumar Barkin
’Yan bindiga sun kashe makiyaya biyu tare da jikkata wani mutum a wasu hare-hare da suka faru a Jihar Filato. Hare-haren sun faru ne a Kpanchuku da ke Jebbu Bassa
’Yan bindiga sun kashe makiyaya biyu tare da jikkata wani mutum a wasu hare-hare da suka faru a Jihar Filato. Hare-haren sun faru ne a Kpanchuku da ke Jebbu Bassa
Fulani makiyaya da basu gaza uku ba aka kashe tare da jikkata wasu biyu a wani sabon farmaki da aka kai a wajejen kauyen Bangai dake ƙaramar hukumar Riyom ta
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta kama mutum 2 tare da ƙwato motar Toyota Hilux ta 2022 da aka sace daga Bukuru, jihar Filato. Rundunar ta ce jami’anta sun cafke
Wasu masu ɗauke da makamai sun kai hari kan mutanen da ke rakiyar jana’izar wasu mutum biyu da aka kashe a ƙauyen Sol da ke ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar
Wata guguwar iska da ta biyo bayan ruwan sama mai ƙarfi ta lalata kusan gidaje 100 a ƙauyen Tom Gangare da ke gundumar Sopp a ƙaramar hukumar Riyom ta Jihar
Dakarun Operation Enduring Peace sun kama wasu sojoji biyu bisa zargin hannu a wani rikici da ya jikkata ’yan sintiri uku da wata mata a ƙaramar hukumar Jos ta Kudu
Rundunar ‘yan sandan jihar Plateau ta tabbatar da mutuwar mutane 12 bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Ngbra Zongo da ke Kwall a karamar hukumar Bassa. Lamarin
Kungiyar Gan Allah Fulani Development Association (GAFDAN) ta sake zargin wasu kungiyoyin matasa da ta kira ‘yan bindigar Berom da kai hare-hare kan makiyaya Fulani tare da kashe shanunsu a
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Sunday Agang wanda fasto ne a cocin Evengilical Church Winning All (ECWA) wanda har ila shi ne shugaban kwamitin amintattu na cocin a karamar
Wasu da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a ƙauyen Wanka da ke gundumar Keram, ƙaramar hukumar Kanam a jihar Plateau, inda suka kashe sojoji uku da kuma
An binne gawarwakin mutane 10 mazauna ƙauyen Babuje dake karamar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato waɗanda aka kashe a wata mashaya a ranar Lahadi. Wasu yan bindiga ne suka
Aƙalla masu hakar ma’adanai 37 ne aka ruwaito sun mutu bayan da suka shaki gurɓatacciyar iskar Carbon Monoxide a cikin ramin da suke aiki a wurin hakar ma’adanai dake Zurak
Dakarun Rundunar Sojin Nijeriya ta 3 Division da ke aiki a karkashin rundunar hadin gwiwa ta Operation Enduring Peace sun kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane a Jihar
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴanbindiga sun yi awon gaba da matafiya 28 daga garin Zak da ke yankin Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato. Wani mazaunin ƙaramar
Wasu mutane da ake zargin ’yan bindiga ne sun kai hari a kauyen Daron da ke cikin yankin Gyel na Karamar Hukumar Jos ta Kudu, Jihar Filato, inda suka kashe
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sunan Dr. Bernard Mohammed Doro zuwa Majalisar Dattawa domin tabbatar da shi a matsayin sabon minista daga Jihar Filato. Wannan na zuwa