Mutane biyu sun rasa rayukansu bayan da wani mamakon ruwan sama da ya haifar da ambaliyar ruwa a wani ɓangare na garin Damaturu babban birnin jihar Yobe. Hukumar bada agajin
Mutane biyu sun rasa rayukansu bayan da wani mamakon ruwan sama da ya haifar da ambaliyar ruwa a wani ɓangare na garin Damaturu babban birnin jihar Yobe. Hukumar bada agajin
Akalla gidaje 50, makarantu da kuma wurin ibada ne suka lalace sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka yi a unguwar Menkaat a gundumar Shimankar dake karamar hukumar Shendam ta
Karin gawarwarkin yara 7 aka sake zakulowa daga baraguzai kwanaki shida bayan da mummunan ambaliyar ruwa ta afkawa al’ummar garin Mokwa, hedkwatar karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja. A cewar
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Niger(NSEMA) ta ce mutane 25 suka mutu a yayin da sama da 10 suka bace biyo bayan ambaliyar ruwan da ta faru a garuruwan
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce ta kama mutane huɗu da aka samu da sace kayayyakin tallafi da aka bawa mutanen da ambaliyar ta shafa a jihar. Mutanen da
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a jihar Borno ta shafa. Kwankwaso ya
Ana fargabar tserewar fursunoni biyo bayan ambaliyar ruwan da ta mamaye gidan yari a birnin Maiduguri. Aƙalla fursunoni 200 ake kyautata zaton sun tsere daga gidan yarin. Kawo yanzu hukumomin
An samu ɓarkewar annobar cutar kwalara a ƙaramar hukumar Kirikasamma da kewayenta a jihar Jigawa. Kawo yanzu mutane 7 aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyar annobar a yayin a wasu da
An samu ɓarkewar annobar cutar kwalara a ƙaramar hukumar Kirikasamma da kewayenta a jihar Jigawa. Kawo yanzu mutane 7 aka tabbatar da mutuwarsu sanadiyar annobar a yayin a wasu da
Aƙalla mutane 7 aka ayyana da sun ɓace a yayin da ambaliyar ruwa ta shanye gidaje da dama da gonaki a ƙananan hukumomin Magama da Mashegu dake jihar Niger. Jaridar
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (KADSEMA) ta ce gidajen da basu gaza 200 ne ba ambaliyar ruwa ta lalata a ƙananan hukumomin Zaria da Sabon Gari. Da yake
Mamakon ruwan sama da aka fara da daren ranar Alhamis da aka cigaba da sheƙawa har tsakar ranar Juma’a ya jawo karyewar wata gada a ƙaramar hukumar Maiyama dake jihar
Mazauna kusan gidaje sama da 100 ne ambaliyar ruwa ta raba da gidajensu a unguwannin Rikkos, Bauchi Road, Anguwan Rogo da kuma Naraguta dake karamar hukumar Jos North. An samu
Yawan mutanen da suka mutu daga mummunan ambaliyar ruwan da ta samu birnin Derna dake gabashin kasar Libiya sun haura dubu 11300 a cewar Majalisar Dinkin Duniya(MDD) kamar yadda hukumar
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Adamawa ADSEMA ta ce mutanen da basu gaza 5 ne ba suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da ta shafi al’ummomi da dama na jihar.
Adadin mutanen da kawo yanzu ba a iya tantance yawansu ba ne suka maƙale a gidajensu dake rukunin gidaje na Trade Moore dake Lugbe a Abuja sakamakon ambaliyar ruwa da