All stories tagged :
More
Featured
Tinubu ya gana da tsofaffin gwamnonin da su ka yi mulki...
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya karbi bakuncin takwarorinsa tsofaffin gwamnonin da suka yi mulki a tare a shekarar 1999 wadanda suka kawo masa ziyara a fadar Aso Rock dake Abuja.
Tinubu ya jagoranci jihar Lagos daga shekarar 1999 ya zuwa 2007 a karkashin jam'iyar AD.
Tawagar da ta kunshi gwamnonin...