All stories tagged :
More
Featured
Ƴan bindiga daga Najeriya sun kashe sojojin Kamaru 5
Wasu ƴan bindiga da suka fito daga Najeriya sun kashe a ƙalla sojojin ƙasar Kamaru biyar a ƙauyen Bakinjaw dake kan iyakar ƙasashen biyu.
Aka Martin Tyoga wani ɗan majalisa dake wakiltar gundumar ya faɗawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Asabar cewa harin ya faru da tsakar daren...