All stories tagged :
Hausa
Featured
Yan bindiga sun yi garkuwa da amarya sa’o’i kaÉ—an kafin a...
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai farmaki kauyen Chacho dake karamar hukumar, Wurno ta jihar Sokoto inda suka dauke wata amarya da kawayenta yan sa'o'i kadan kafin a daura mata aure.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun farma kauyen da misalin karfe 1:30 na daren ranar Lahadi...







