All stories tagged :
Hausa
Featured
Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci taron ECOWAS
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa birnin Lagos inda zai halarci bikin cika shekara 50 na Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma wato ECOWAS.
Jirgin shugaban kasar ya sauka a filin jirgin saman Murtala Muhammad da misalin karfe 4:14 na yammacin ranar Talata.
Gwamnan jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu tare...