Gwamnonin da suka sha rantsuwa a yau

Ga Jerin Sunayen Gwamnoni 29 Da Aka Rantsar Da Su Yau, Sunansu, Jam’iyyarsu Da Jihohinsu

1. Ahmadu Fintiri (PDP) – Adamawa
2. Bala Muhammed (PDP) – Bauchi
3. Babagana Zulum (APC) – Borno
4. Inuwa Yahaya (APC) – Gombe
5. Emeka Ihedioha (PDP) – Imo
6. Abudlraham Abdulrazaq (APC) – Kwara
7. Babajide Sanwo-Olu (APC) – Lagos
8. Abdullahi Sule (APC) – Nasarawa
9. Dapo Abiodun (APC) – Ogun
10. Seyi Makinde (PDP) – Oyo
11. Mai-Mala Buni (APC) – Yobe
12. Bello Matawalle (PDP) – Zamfara
13. Okezie Ikpeazu (PDP) – Abia
14. Udom Emmanuel (PDP) – Akwa Ibom
15. Samuel Ortom (PDP) – Benue
16. Ben Ayade (PDP) – Cross River
17. Ifeanyi Okowa (PDP) – Delta
18. David Imahi (PDP) – Ebonyi
19. Ifeanyi Ugwuanyi (PDP) – Enugu
20. Muhammad Badaru (APC) – Jigawa
21. Nasiru El-Rufai (APC) – Kaduna
22. Abdullahi Ganduje (APC) – Kano
23. Aminu Masari (APC) – Katsina
24. Abubakar Bagudu (APC) – Kebbi
25. Abubakar Bello (APC) – Niger
26. Simon Lalong (APC) – Plateau
27. Nyesom Wike (PDP) – Rivers
28. Aminu Tambuwal (PDP) – Sokoto
29. Darius Ishiaku (PDP) – Taraba.

More News

Jihar Ogun za ta riƙa biyan ₦77,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya amince a riƙa biyan ₦77,000 a matsayin mafi girma ƙarancin albashi a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Tokunbo Tlabi ya...

Jihar Ogun za ta riƙa biyan ₦77,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi

Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun ya amince a riƙa biyan ₦77,000 a matsayin mafi girma ƙarancin albashi a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Tokunbo Tlabi ya...

Kamfanin Maltina ya karrama malamin da ya zama gwarzon shekara

Esomnofu Ifechukwu daga makarantar Crown Grace, Mararaba, jihar Nasarawa, ya zama zakaran gasar Maltina Teacher of the Year karo na 10 a babban taron...

Gwamnatin Enugu ta bayyana dalilin sanya haraji kan gawar mutane

Gwamnatin Jihar Enugu a ranar Lahadi tayi ƙarin haske kan matakin da ta ɗauka kan sanya haraji akan gawar mutane dake ajiye a ɗakin...