All stories tagged :
Hausa
Featured
Mutane 29 sun mutu a hatsarin jirgin ruwa a jihar Niger
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Niger NSEMA ta ce aƙalla mutane 29 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin ruwa a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar.
Hukumar ta bayyana haka ne ta darakta janar na hukumar, Abdullahi Arah a wata sanarwa da ya fitar.
Arah ya ce jirgin na dauke...