Ademola Adeleke,dan takarar jam’iyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun na ranar Asabar 16/07/22 shi ne ya samu nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar. Adeleke ya kayar da gwamna mai
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Ademola Adeleke,dan takarar jam’iyar PDP a zaben gwamnan jihar Osun na ranar Asabar 16/07/22 shi ne ya samu nasarar lashe zaben kujerar gwamnan jihar. Adeleke ya kayar da gwamna mai
Farashin Naira yayi kasa zuwa 620 kan kowace dalar Amurka 1 a kasuwar musayar kudade ta bayan fage a yayin da ake cigaba da fuskantar karancin kudaden kasashen waje. Hakan

Jam’iyar PDP a ranar Alhamis ta gudanar da taron gangamin yakin neman zabe a jihar Osun gabanin zaɓen gwamnan jihar gwamnan jihar da za ayi. Za a gudanar da zaɓen
Bola Ahmad Tinubu, tsohon gwamnan jihar Lagos kuma dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC ya godewa shugaban kasa, Muhammad Buhari saboda goyon baya da karfafa gwiwa da yake bashi. Har
‘Yan bindigar sun sako mutanen bakwai ne sa’o’i kadan da cikar wa’adin kwanaki biyu da su ka bayar na fara yanka mutanen da su ka sace. Daga cikin mutanen bakwai
A yanzu dai za a iya cewa gwamnan jihar Rivers,Nyesom Wike ya zama turare dan goma ganin yadda kowane bangare na manyan Jam’iyun APC da PDP ke neman ya kasance

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya ta fitar jerin wasu hotuna na mutane 69 da ta bayyana da yan taaddar Boko Haram da suka tsere daga gidan yarin

Ana ci gaba da kokarin ceton rayukan wasu mutane da ake zargin bam ya auka wa gidajensu a wani samame da mayakan sojin saman Najeriya suka kai wa ‘yan bindiga
Ministocin gwamnati a Birtaniya sun shafe daren jiya suna ganawa da firaminista Boris Johnson a fadarsa na gida mai lamba 10 Titin Downing – domin su lallaba shi ya sauka
A daren jiya ne wasu yan bindiga da ake kyautata zaton matayakan kungiyar Boko Haram ne suka kai hari gidan yarin Kuje dake Abuja. Fursunoni da dama ne dai suka

‘Yan bindiga sun far wa tawagar Shugaba Buhari kan hanyarta ta zuwa Daura domin share fagen zuwa gida Babbar Sallah da shugaban ya kudirta. Sanarwar da Garba Shehu da ke
Wasu Iyalai a Kenya na samun abinci sau daya kawai a rana, a wasu lokutan ma ba sa samu saboda karuwar hauhawar farashin kayan abinci, kamar yadda wakiliyar BBC Catherine
Wasu mutane da ba a san ko suwaye ba sun cinna wuta a ofishin hukumar zabe ta INEC dake karamar hukumar Igboeze North a jihar Enugu. An ka hari ofishin