DSS ta kama mai safarar harsashi ga yan bindiga a jihar Neja

Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta sanar da kama wani mai safarar makamai ga yan bindiga a jihar Neja.

Sanarwar kamen na cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar mai dauke da sahannun Peter Afunaya kakakin hukumar.

Mutumin mai suna Babangida Ibrahim an kama shi ne akan hanyar Kubwa dake birnin tarayya Abuja lokacin da yake jan hanyar sa ta kai harsashin.

An same shi da harsashi da yawansu ya haura 400 inda ya boye su a cikin wata jarka.

More News

ÆŠalibai a Jami’ar Jos na zanga-zanga saboda rashin wuta da ruwa

Wasu daliban jami’ar Jos da ke jihar Filato a ranar Alhamis sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da matsalar karancin ruwa da rashin...

MTN yana ƙoƙarin ƙara kuɗin kati da data a Najeriya

Katafaren kamfanin sadarwa na MTN na kokarin kara kudin katin waya da na data a Najeriya. Kamfanin sadarwa mafi girma a nahiyar Afirka ya ba...

Gwamnatin Kano Ta Rage ₦500,000 A Kuɗin Aikin Hajjin Bana

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanar da yiwa maniyatan Aikin Hajji da suka fito daga jihar kyautar ₦500,000 domin su cika kuɗin...

Ƴan bindiga sun sace wani limami a jihar Kogi

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Quasim Musa babban limamin garin Iyara dake ƙaramar hukumar Ijumu ta jihar Kogi. Lamarin ya faru ne a ranar...