Ƴan bindiga sun kashe, Gideon Ebukwe wani baƙo da ya sauka a otal ɗin Ok Winners dake Igbosoro a garin Shagamu na jihar Ogun. An ce lamarin ya faru bayan
Ƴan bindiga sun kashe, Gideon Ebukwe wani baƙo da ya sauka a otal ɗin Ok Winners dake Igbosoro a garin Shagamu na jihar Ogun. An ce lamarin ya faru bayan
Wata kungiya mai suna Team New Nigeria ta liƙa fastocin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Ebele Jonathan abin da ya jawo wasu ke raɗe-raɗin hasashen
Wata gobara da ta tashi a kasuwar Ita Amodu dake kan tsohon titin Yidi a birnin Ilorin na jihar Kwara ta ƙone kayayyaki da dukiya ta miliyoyin naira. Gobarar da
Masu garkuwa da ƙananan yara huɗu ciki har da ƙanƙanin yaro a jihar Kaduna sun rage kudin fansar da su ke so a biya su daga naira miliyan 300 ya
Kungiyar ƙwadago ta NLC reshen birnin tarayya Abuja ta umarci ma’aikatan dake kananan hukumomin 6 da su fara yajin aiki tun daga ranar 1 ga watan Disamba. Knabanyi Adalo shugaban
Jami’an ƴan sanda a jihar Borno sun daƙile wani hari da ƴan bindiga su ka kai ofishin ƴan sanda na Jakana dake jihar A wata sanarwa ranar Lahadi, Muyiwa Adejobi
Hukumar tsaro ta Civil Defense ta tabbatar da mutuwar jami’anta huɗu a wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai musu a yankin Farin-Ƙasa dake ƙaramar hukumar Chukun ta
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya ƙaryata raɗe-raɗin da ake cewa ya mutu. Obasanjo ya bayyana haka ne a Osogbo a yayin ƙaddamar da tsohon titin Garage-Oke Fia da gwamnan
Babbar kotun birnin tarayya Abuja ta bada umarnin a cigaba da tsare tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a hannun hukumar EFCC. A ranar Laraba, aka gurfanar da Bello da
Sanata, Eyinnaya Abaribe ɗan majalisar dattawa dake wakiltar mazabar Kudancin Abia a majalisar ya bayyana cewa shugaban ƙasa, Bola Ahmad bai nemi amincewar majalisar dattawan ba kafin ya sayo sabon
Shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu zai bar birnin Abuja a ranar Laraba ya zuwa birnin Faris inda zai yi wata ziyarar aiki ta kwanaki uku. A wata sanarwa da aka fitar
Wata kwantenar kaya mai tsawon ƙafa 40 ta faɗo kan wata mota a yankin Mile 2 dake jihar Lagos. A wata sanarwa ranar Litinin hukumar LASTMA dake lura da zirga-zirga
A cigaba da ƙoƙarin da take na kakkaɓe sauran mayaƙan ƙungiyar IPOB dake fafutukar kafa ƙasar Biafra a yankin kudu maso gabashin Najeriya dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da rage farashin man fetur daga kan ₦990 ya zuwa ₦970 a kan kowace lita. Hakan na nufin matatar ta rage ₦20 kan
Rundunar Ƴan Sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kwashe wasu nakiyoyin da abubuwan fashewa a Maiduguri babban birnin jihar Borno. A wata sanarwa da aka fitar ranar Asabar, Olumuyiwa Adejobi
Hukumar Kididdiga ta Ƙasa wato NBS ta ce ƙarancin abinci, rashin tsaro tsadar farashi ya tilastawa gidaje da dama rage abincin da suke ci inda kaso 65 basa iya sayan
Ƴan bindiga sun kashe wani matashin lauya,Barista Mike Ofikwu a garin Otukpo dake jihar Benue. Mazauna garin sun ce matashin lauyan dake fafutukar kare hakkin jama’a an buɗe masa wuta
Majalisar dattawa ta amince da buƙatar shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ta cin bashin dalar Amurka biliyan $2.2. Majalisar dattawan ta amince da buƙatar ciwon bashin ne bayan da ta
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce jami’an ta sun samu nasarar kama wasu mutane 6 da ake zargin su da aikata fashi da makami a jihar. Mai magana da
Ƴan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar kama wani ɗan ƙasar Algeriya dake safarar makamai a tsakanin ƙasa da ƙasa. Kwamishinan ƴan sandan jihar, Muhammad Dalijan shi ne ya