Mambobin kungiyar ƙwadago ta NLC da TUC a jihar Nasarawa sun janye yajin aikin da suka tsunduma a ciki kan kin aiwatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi a jihar.
Mambobin kungiyar ƙwadago ta NLC da TUC a jihar Nasarawa sun janye yajin aikin da suka tsunduma a ciki kan kin aiwatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi a jihar.
Zaɓaɓɓen shugaban kasar, Ghana John Drammani Mahama ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock. Mai taimakawa shugaban kasa Tinubu kan soshiyal midiya, Olusegun Dada shi ne
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce ta kashe wasu mutane huɗu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙauyen Ezioha dake garin Eziama a ƙaramar hukumar Mbaitoli
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Lagos,LASEMA ta ce mutane uku ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya haɗa da manyan motocin ɗaukar kwantena. A cikin wata
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi alƙawarin sauya fasalin dukkanin cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 255 dake jihar tare da daga darajarsu zuwa mataki na
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya amince da murabus ɗin sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Muhammad Kashim. Wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara kan kafafen yaɗa labarai, Gidado
An kaure da hayaniya a yayin zaman majalisar wakilai na ranar Alhamis bayan da ɗan majalisar wakilai daga jihar Filato, Ajang Iliya ya sauya sheƙa daga jam’iyar Labour Party ya
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce jami’anta sun samu nasarar kama wasu mutane biyu a cikin Maiduguri kan titin Damboa da ake zargin su da sace wayoyin hannu 25.
Dakarun rundunar sojan Najeriya da suka fito daga Birged ta 63 a jihar Delta sun samu nasarar ceto wasu mutane huɗu da aka yi garkuwa da su. Dakarun sun kuɓutar
Rundunar Ƴan Sandan jihar Katsina ta kama wani mai suna, Aminu Hassan da ake zargi da taimakawa ayyukan ta’addanci a jihar. Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar Ƴan Sandan jihar Lagos ta ce jami’an ta sun kama wani mai suna Ifeanyi Okonkwo da ake zargi da sace wayar hannu a wani wurin cin abinci dake Alausa
Rundunar Ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun ƙwace jabun kuɗaɗe da darajar su ta kai naira biliyan ₦129. A wata sanarwa ranar Talata, Muyiwa Adejobi mai magana da yawun
Wata tawagar jami’an tsaro da ta ƙunshi sojoji da ƴan sanda da kuma ƴan bijilante sun ceto manoma 36 da ƴan fashin daji su ka yi garkuwa da su akan
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce jami’anta sun ceto wani yaro mai suna Hope Evans ɗan shekara 4 wanda aka bada rahoton bacewarsa a ranar 31 ga watan
Jami’an ƴan sandan kwantar da tarzoma dake aiki da Sikwadiran na 47 dake Zariya a jihar Kaduna sun samu nasarar kama wasu mutane biyu da ake zarginsu da safarar bindigogi.
Mambobin kwamitin sulhu da kuma wasu jiga-jigan jam’iyar APC daga jihar Adamawa sun gana da shugaban jam’iyar APC na ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ranar Juma’a a hedkwatar jam’iyar dake Abuja.
Atsi Kefas ƴar uwar gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ta samu raunin harbin bindiga bayan da ɗan sandan da yake basu kariya ya harbe ta bisa kuskure a lokacin da
Jami’an tsaro sun tsare kofar shiga fadar Sarkin Bichi gabanin isar sabon hakimin masarautar da aka naɗa. Har ila yau jami’an ƴan sandan sun fatattaki dagatai da masu unguwanni daga
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta ce ƴan ta’addan Lakurawa ne ke da alhakin kai harin bam da ya tashi akan titin Gusau-Dansadu a ƙaramar hukumar Maru ta jihar. Muhammad
Wani jirgin saman kamfanin Max Air ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Maiduguri jim kaɗan bayan tashin sa daga filin jirgin saman Muhammad Buhari dake birnin. A cewar