Kwanturolan hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS) mai kula da rundunar Jibia ta musamman a jihar Katsina, Mustapha Sani, ya gargadi ‘yan Najeriya kan yin balaguro zuwa Jamhuriyar Nijar.
Kwanturolan hukumar shige da fice ta Najeriya (NIS) mai kula da rundunar Jibia ta musamman a jihar Katsina, Mustapha Sani, ya gargadi ‘yan Najeriya kan yin balaguro zuwa Jamhuriyar Nijar.
Tsohon shugaban mulkin soja a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar na III sun isa ƙasar Nijar don yin sulhu. Idan ba a manta ba a ƴan
A ranar Larabar da ta gabata ne aka dakatar da samar da wutar lantarki daga Najeriya zuwa jamhuriyar Nijar, yayin da kasashen yammacin Afirka ke kara kakabawa makwabciyar kasar takunkumi.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada izinin raba kayan abinci cikin gaggawa ga daukacin kananan hukumomin 14 a wani mataki na rage tasirin cire tallafin man fetur. Matakin a cewar mai
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano, KAROTA, ta bayar da gargadi kan amfani da iskar gas a maimakon man fetur a a-daidaita-sahu. Shugaban hukumar KAROTAr Faisal Mahmud-Kabir
A ranar Talata ne Iran ta ayyana hutun kwanaki biyu ga ma’aikatan gwamnati da kuma bankunan kasar baki daya, a daidai lokacin da yanayin zafi ke kara kamari a fadin
Wata ƙaramin jirgi ya yi hatsari a unguwar Oba Akran da ke Ikeja a jihar Legas, kamar yadda gidan talabijin na Channels ta ruwaito. Kakakin Hukumar Binciken Haɗɗuran Jiragen Sama
Faransa ta shirya kwashe Faransawa da wasu ‘yan kasashen Turai daga Nijar a ranar Talata, kwanaki shida bayan juyin mulkin da ya hambarar da gwamnatin Bazoum. A ranar 26 ga
Kungiyar kwadago ta ce za ta gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar ranar Laraba duk da bayani game da shirin cire tallafin da shugaban kasa Bola
Akalla gidaje 100 ne suka lalace sannan mutane 500 sun rasa matsuguni bayan ruwan sama na ranar Juma’a a jihar Gombe. Lamarin wanda ya faru a unguwar Dogon Ruwa da
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani da ake zargin ya cire hannun wani matashi dan shekara 25 tare da daba masa wuka a kai. Jami’in hulda da jama’a
Wasu ‘yan bindiga a wannan makon sun sace zawarawa da ‘yan mata da ƙananan yara, wadanda yawansu ya kai 23. An sace su ne a yankin Ƙaramar Hukumar Maradun ta
Sojoji sun yi ikirarin hambarar da gwamnatin Nijar bayan wani juyin mulkin da aka yi a yammacin Afirka ranar Laraba lokacin da jami’an tsaron fadar shugaban kasar suka tsare shugaba
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta yi barazanar shiga yajin aikin gama gari a wata mai zuwa saboda tabarbarewar tattalin arziki da ake fama da shi
A ranar Laraba ne gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da bullar cutar maƙogoro da yellow fever a jihar. Da yake tabbatar da bullar cutar, Babban Sakataren Hukumar Kula da Lafiya
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu mutane uku da ake zargi da aikata laifin fyade ga karamar yarinya. Kakakin rundunar SP Suleiman Nguroje ne ya bayyana hakan a
Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) da aka dakatar, Godwin Emefiele, ya isa babbar kotun tarayya da ke zamanta a Ikoyi, Legas, bisa tuhumarsa da laifuka biyu da suka hada da
Mataimakin sakataren kungiyar ƙwadago ga NLC na kasa, Chris Onyeka, ya ce kwamitin gudanarwa na kungiyar zai yi wani muhimmin taro a yau tare da daukar matsaya kan tsadar man
Ɗan wasan Super Eagles, Ahmed Musa, ya sanar da rage farashin man fetur a gidan mansa, MYCA7 a Kano daga N620 zuwa N580 kowace lita. Kwararren dan kwallon ya bayyana
A karshen makon da ya kai ziyarar jin kai da ci gaba a garin Gwoza na jihar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Lahadin da ta gabata ya sa