Jami’an ƴan sandan biyar ne suka mutu a yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Jami’an ƴan sandan biyar ne suka mutu a yayin da wasu 11 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya
Dakarun sojan Najeriya dake aiki a rundunar Operation Haɗin Kai wacce ke samar da tsaro a yankin arewa maso gabas sun samu nasarar hallaka wasu mayaƙan ƙungiyar ƴan ta’adda ta
Wata tankar mai dake maƙare da fetur tayi bindiga ta kama da wuta inda ta jikkata mutane da dama tare da jefa garin wasu cikin firgici da daren ranar Litinin
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Litinin ta yi watsi da karar da ke neman tsige tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban
Dakarun runduna ta 6 ta sojojin Najeriya sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin barayin man fetur ne, tare da cafke wasu 18 a wani samame daban-daban na yaki
Jami’an hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da kuma fataucin miyagun kwayoyi sun kama wani mutum mai suna, Okafor Ifeanyi Anthony mai shekaru 38 a filin jirgin saman Mallam
Magoya bayan jam’iyar PDP a jihar Edo sun gudanar da zanga-zanga ranar Lahadi a Benin babban birnin jihar kan yadda ake cigaba da tattara sakamakon zaben gwamnan jihar. Zanga-zangar ta
Jami’an rundunar ƴan sandan Najeriya sun kama wasu mutane 9 da ake zarginsu da sayen kuri’a da kuma mallakar kuri’ar da aka riga aka dangwala. A wata sanarwa ranar Asabar,
Jami’an hukumar ‘yan sanda reshen Elemoro reshen jihar Legas sun kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a fashi da makami a yankin Ibeju-Lekki da ke jihar a
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta sanar da kama wasu mutane biyu da aka samu ɗauke da ƙunshin hodar ibilis mai yawan gaske. Mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wani riƙaƙƙen mai safarar bindiga inda aka same shi da bindigogin AK-47 ƙirar gida guda 20. A wata sanarwa ranar
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a jihar Borno ta shafa. Kwankwaso ya
Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waɗanda suka rubuta jarabawar suka samu kiredit biyar
Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba shi ne mafita ba illa daukar
Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A ranar Laraba, Michael Ohiare daraktan
Aƙalla fasinjoji 18 ne suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Ojebu-Ode zuwa Ore a yankin Ogbere dake ƙaramar hukumar Ijebu East ta jihar
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayar da gudummawar Naira biliyan daya ga al’ummar Sokoto, domin rage radadin wannan annoba. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da
Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a coci-coci a Bakinpah-Maro da ke karamar
Wasu ‘yan bindiga sun halaka mutane biyar a kauyen Mbar da ke karamar hukumar Bokkos a jihar Filato. Sanarwar da Barista Farmasum Fuddang, shugaba, da Amb. Duwam Bosco, sakataren kungiyar
Mutanen da basu gaza 30 ba ne aka tabbatar sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru a jihar Kaduna a ranar Litinin. Mutanen na kan hanyarsu ne ta