Yan bindiga sun sako yan kasuwar wayar Zamfara

Yan bindiga sun sako yan kasuwar wayar salula dake Gusau da suka yi garkuwa da su biyo bayan biyansu kudin fansa da aka yi.

Makonni biyu kenan da kama yan kasuwar lokacin da suke hanyarsu ta dawowa Gusau daga Sokoto inda suka je daurin auren abokinsu.

Dukkanin mutanen da aka sako na sana’a ne a kasuwar Bebeji Communication dake Gusau.

Wasu majiyoyi biyu dake kasuwar sun tabbatar da sako mutanen da misalin karfe 04:37 na yammacin ranar Alhamis.

“Mun biya sama da miliyan 10 kafin a sake su yau. Sun ce É—aya daga cikin su ya mutu kwanaki biyar da suka mutu amma ba su fada mana ko waye ba,”ya ce.

More News

Wasu É—aliban Jami’ar Jihar Nasarawa sun mutu a lokacin turmutsutsin karÉ“ar tallafin abinci

Dalibai biyu daga Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi (NSUK) sun rasa rayukansu a wani turmutsitsi da ya barke a lokacin da suke kokarin...

Jarumin Nollywwood, Mr. Ibu, ya rasu

Jarumin Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da "Mr Ibu", ya rasu yana da shekaru 62. Emeka Rollas, shugaban kungiyar Actors Guild of Nigeria,...

Miyetti Allah ta nemi a cafke Sunday Igboho saboda barazanar yaƙar Fulani

Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria, MACBAN, ta yi kira da a damke wani dan kabilar Yarbawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi...

Daurawa ya yi murabus daga muƙamin shugabancin Hisbah a Kano

Sheikh Aminu Daurawa ya yi murabus daga muƙaminsa na Shugaban Hisbah na Jihar Kano. Malamin yace ya yi iya kokarinsa wajen gyaran tarbiyar matasan Kano...