Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wani sojanta da ta sanar tana nema ruwa a jallo bayan da aka zarge da laifin sayarwa da yan ta’adda kakin soja. Yusuf
Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wani sojanta da ta sanar tana nema ruwa a jallo bayan da aka zarge da laifin sayarwa da yan ta’adda kakin soja. Yusuf
Dakarun rundunar sojan Najeriya shiya ta 7 dake Maiduguri sun kama wani sojan mai suna Nathaniel Jerimiah ɗauke da harsashi a cikin kayansa a tashar motar Borno Express dake Maiduguri.
Rundunar sojin saman Najeriya ta hakala ‘yanbindiga sama da 28 a yankin ƙaramar hukumar Shiroro dake jihar Neja. Wata sanarwa da mataimakin daraktan yaɗa labarai na rundunar, Guruf Kaftin Kabiru
Ana zargin jami’an sojoji da harbe, Halliru Liman DPO ɗin ƴan sanda na Wasagu dake jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne a ranar Laraba a wurin wani shingen binciken ababen
Dakarun sojan Jamhuriyar Nijar sun samu nasara kama gawurtaccen ɗan fashin dajin nan mai suna Kachalla Mai Daji a garin Illela dake kan iyakar Najeriya da Nijar. Kachalla Mai Daji
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kashe wasu ƴan ta’adda biyu a ƙauyen Kana dake ƙaramar hukumar Biu ta jihar Borno. A wata sanarwa ranar Asabar rundunar sojan ta ce an
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta ce ta kama ta ce ta kama wasu sojan gona guda biyu Jonathan Yahaya da Muhammad Umar. Benjamin Hundeyin mai magana da yawun rundunar
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta cewa tana da hannu a harin bam da ya yi sanadin mutuwar mutane da dama a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da fitar da Naira miliyan 10 a matsayin tallafi ga sojojin da suka samu raunuka a Borno. Hakan ya nuna cewa Gwamna Zulum
Hedikwatar tsaro ta DHQ ta bayyana cewa an kashe jami’anta 36 a jihar Neja. Ta bayyana hakan ne a lokacin da take bayar da cikakken bayani game da asarar rayuka
Wani jirgin bayar da horo na rundunar sojan saman Najeriya ya fado a Makurdi babban birnin jihar Benue. A wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar sojan saman Najeriya,
Bayanan hoto, Murtala Mohammed ya mulki Najeriya a shekarar 1975 zuwa 1976 Wannan wasiƙa ce da muka samu daga Mohammed Bala Garba Maiduguri, ɗalibi a Jami’ar Maiduguri kuma marubuci. Ban