Babbar Kotun Ɗaukaka Ƙara ta 1 da ke Gusau, Jihar Zamfara, ta yanke wa Abdulshakur Tukur da Abdullahi Buba hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe wani matashi, Ahmad
Babbar Kotun Ɗaukaka Ƙara ta 1 da ke Gusau, Jihar Zamfara, ta yanke wa Abdulshakur Tukur da Abdullahi Buba hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe wani matashi, Ahmad
Babbar Kotun Ɗaukaka Ƙara ta 1 da ke Gusau, Jihar Zamfara, ta yanke wa Abdulshakur Tukur da Abdullahi Buba hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe wani matashi, Ahmad
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Litinin ta bayar da belin Bello Badejo shugaban ƙungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah Kauta Gore ta kan kuɗi naira biliyan 2 da
Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) ta ba tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, izinin tafiya birnin Dubai domin duba lafiyarsa da kuma yi masa tiyata. Mai shari’a Sylvanus Oriji
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa wata mata mai shayarwa, Halima Haliru Umar, hukuncin daurin shekaru ashirin a gidan yari bayan ta amsa laifin mallakar harsasan
Babbar kotun tarayya dake Kaduna ta bawa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai izinin zuwa asibiti a duba lafiyarsa musamman ido da kuma hakori a wasu asibitoci dake Abuja.
Babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da umarnin a saki, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria ba tare da wani sharadi har ila yau ta kuma bayar umarnin biyansa diyar naira
Nafiu Bala jigo a jam’iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis. Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen
Kotun sauraren karar ma’aikata ta kasa dake Abuja ta bayar da wani umarnin wucin gadi da ya hana mambobin kungiyar NARD ta likitoci masu neman kwarewa shiga kowane irin yajin
Babbar kotun tarayya dake jihar Kebbi ta yankewa, Abubakar Bawa Makuku shugaban riko na karamar hukumar Sakaba ta jihar Kebbi hukuncin daurin shekaru hudu ko kuma tarar miliyan 1 da
Wata kotun hukunta laifuka na musamman dake Ikeja a jihar Lagos ta yankewa wani fasto mai suna Ndukwe Ogbu mai shekaru 45 daurin shekaru 25 a gidan yari. Kotun ta
A ranar Alhamis, Mai Shari’a Modupe Osho-Adebiyi na Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya da ke Abuja, ta yanke wa wani mutum mai suna Laminu Ahmed mai shekara 36 hukuncin daurin
Justis Evelyn Maha ta Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayar da umarni da ya hana Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa, wanda aka fi sani da VIO daga tsayarwa,
Kotun majistare ta Badagry da ke Legas a ranar Alhamis, ta bayar da umarnin tsare wani matashi dan shekara 28, Stanley Amos, da ake zargi da lalata wata yarinya ‘yar
Wata babbar kotu dake zamanta a ƙaramar hukumar Gboko ta jihar Benue ta hana jam’iyar PDP gudanar da zaɓen shugabannin mazaɓu a ƙananan hukumomi shida dake jihar. Kotu ta dakatar
Wani mutum mara aikinyi mai suna Cletus Gandu ɗan shekara 40 a ranar Laraba ya amsa laifin satar doya guda biyu saboda yana jin yunwa. Hukumar tsaro ta Civil Defence
Babbar Kotun jihar Kano ta hana Aminu Ado Bayero ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano har sai ta kammala sauraron ƙarar dake gabanta. Kotun ta kuma umarci ƴan sanda su
Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda samunsa da laifin wawure kuɗin marayu
Kotu ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele bayan da ya cika dukkanin sharudan beli da kotun ta gindaya. Emefiele wanda ya isa harabar Babbar
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta gurfanar da wata a gaban kotu mai suna, Omorogbe Jennifer Soni bayan da aka ɗauki hoton bidiyonta tana cin zarafin wata ƴarsanda. Mai magana