Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da fara biyan kuɗaɗen garatuti ga masu ritaya na rukuni na huɗu ƙarƙashin tsarin shekarar 2024 zuwa 2025. A wata sanarwa da Ma’aikatar Yaɗa Labarai
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da fara biyan kuɗaɗen garatuti ga masu ritaya na rukuni na huɗu ƙarƙashin tsarin shekarar 2024 zuwa 2025. A wata sanarwa da Ma’aikatar Yaɗa Labarai
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya yabawa dakarun sojan Najeriya na rundunar haɗin gwiwa ta Operation Fansan Yamma kan nasarar da su ka samu a yaƙin da su ke
Gwamnan jihar Zamfara, Mallam Dauda Lawal Dare ya ziyarci wasu al’ummomi dake karamar hukumar Kauran Namoda biyo bayan hare-haren da yan bindiga ke yawan kai musu. Wani rahoto da wata
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanar da cewa za su fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin albashi naira 30,000 ga ma’aikatan jihar daga farkon watan Yuni mai zuwa.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da biyan albashin watan 13 ga dukkan ma’aikatan gwamnati a jihar. Gwamnati ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wata sanarwa
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnatinsa ta kashe naira miliyan 400 wajen tafiye-tafiyen gida da waje. Gwamnan ya bayyana rahotannin da suka biyo bayan
Akalla mutane uku ne aka kashe, yayin da wasu sama da 51 ciki har da wani hakimi aka yi garkuwa da su a wasu sassan jihar Zamfara. Rahotanni sun nuna
Hukumar da ke kula da ‘yan gudun hijira da bakin haure ta kasa ta kaddamar da wasu gidaje sama da 40 da aka kammala saboda ‘yan gudun hijira a Zamfara.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bada izinin raba kayan abinci cikin gaggawa ga daukacin kananan hukumomin 14 a wani mataki na rage tasirin cire tallafin man fetur. Matakin a cewar mai
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya sanya hannu kan wata doka ta musamman da ta sauya fasalin ma’aikatun gwamnatin jihar daga 28 zuwa 16. A cewar Sulaiman Bala Idris
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwato wasu daga cikin motocin da ake zargin tsohon gwamnan jihar, Bello Matawalle da yin awon gaba da su lokacin da yabar mulki. Wasu majiyoyi sun
Zamfara State Governor-elect Dauda Lawal has inaugurated a 60-member Transition Committee, chaired by former Inspector General of Police M.D Abubakar, in Gusau, the state capital. Lawal emphasized that he is
Babbar kotun tarayya dake Sokoto ta tabbatar da Dakta Dauda Lawal Dare a matsayin halattaccen ɗan takarar jam’iyyar PDP a zaɓen gwamnan jihar Zamfara. Babbar kotun tarayya dake Gusau ita