Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Uba Sani ya bayyana sakin ɗalibai 137 da aka yi garkuwa da su a garin Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Gwamnan ya sanar da
Gwamnan jihar Kaduna,Mallam Uba Sani ya bayyana sakin ɗalibai 137 da aka yi garkuwa da su a garin Kuriga dake ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna. Gwamnan ya sanar da
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Litinin ya sanya hannu kan daftarin kudirin kasafin kudin shekarar 2024 da za a kashe naira tiriliyan 28.78. Tinubu ya rattaba hannun ne
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya miƙa tuta ga yan takarar gwamna a jam’iyar APC a zaɓen da za ayi a jihohin Bayelsa, Kogi da kuma Imo. A ranar 11
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai yi wa yan Najeriya jawabi kan domin bikin ranar yancin kan Najeriya. A wata sanarwa ranar Asabar, mai magana da yawun shugaban kasar, Ajuri
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na duba yiyuwar dawo da tallafin mai na wucin gadi a yayin da farashin mai da kuma na dalar Amurka ke cigaba da karuwa. Wasu
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Bola Ahmad Tinubu zai jagoranci taron shugabannin kungiyar ECOWAS a Abuja kan juyin mulkin kwanannan da aka yi a Jamhuriyar Nijar. Mai bawa shugaban kasa
Bayan shafe tsawon lokuta ana jiran tsammani a karshe majalisar dattawa ta sanar da sunayen da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya mika mata domin tantancewa. Tsofaffin gwamnoni, Nasiru Elrufai,
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da suka yi mulki tare a shekarar 1999. Ganawar da yayi da tsofaffin gwamnonin ta gudana ne a fadar shugaban kasa
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tabbatarwa da yan Najeriya cewa yana ” aiki ba dare ba rana” danshawo kan matsalolin da suka addabi kasarnan. A sakon sa na Babbar
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da sarakuna biyu daga jihar Niger a fadar Aso Rock dake Abuja. Shugaban kasar ya gana da Sarkin Borgu, Mohammed Halliru Dantoro da
Shugaban kasa, Bola Ahmad ya gana da ɗaya daga cikin manyan ƴan takara da su ka kara da shi a zaɓen 2023, tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a
A yau ne shugaban kasa, Muhammad Buhari ya karrama zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da lambar yabo mafi girma ta GCFR. Har ila yau Buhari ya karrama zaɓaɓɓen mataimakin
The ‘APC Integrity Caucus,’ a coalition of stakeholders in the ruling All Progressives Congress (APC), has expressed concern over what it describes as a desperate attempt by opposition parties to