Rundunar ’yan sandan Jihar Sakkwato ta daƙile hare-haren ’yan bindiga tare da ƙwato dabbobi 452 da aka sace a wasu ƙauyuka na jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP
Rundunar ’yan sandan Jihar Sakkwato ta daƙile hare-haren ’yan bindiga tare da ƙwato dabbobi 452 da aka sace a wasu ƙauyuka na jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, DSP
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Anambra ta sanar da kama wasu mutane 2 da ake nema ruwa a jallo bisa zargin hannu a ayyukan garkuwa da mutane a jihar. Kakakin rundunar,
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bisa zargin hannu a harkar sayen ƙuri’u a Osogbo. Mai magana da yawun
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Osun ta kama Sakataren Gwamnatin Jihar, Teslim Igbalaye, tare da wasu mutane 5 bisa zargin hannu a harkar sayen ƙuri’u a Osogbo. Mai magana da yawun
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta kama mutane 4 bisa zarginsu da hannu a wasu hare-haren da suka yi sanadin mutuwar mutane 2 a sassa daban-daban na jihar.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama wata matashiya mai shekaru 25 da ake zargi da yanke mazakutar saurayinta yayin da yake barci a wani otal da ke unguwar Badawa
Sufeto Janar na ƴan sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci jami’an ƴan sanda a faɗin ƙasar nan su ɗauki mataki mai tsauri kan duk wanda aka samu da makamai ba
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Jigawa ta sanar da kama wasu da ake zargi da lalata kayayyakin lantarki, karɓar kayan sata da kuma satar shanu a samame daban-daban da ta gudanar
Rundunar ’yan sandan jihar Kebbi ta tabbatar da kama mutane 4 da ake zargi da hannu a rikicin manoma da makiyaya da ya faru a garin Gulma da ke ƙaramar
Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Tunji Disu, ya gargadi jami’an rundunar da su guji gudanar da ayyukan kafafen sada zumunta ba tare da izini ba yayin da suke cikin
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fara wani samame na musamman a fadin jihar domin kama motoci marasa ingantacciyar rijista da kuma masu amfani da lambobin mota na bogi ko
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta ceto wani mutum da aka sace tare da kashe mutum biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wani samame da ta
Wasu al’ummomi a yankin ƙaramar hukumar Wudil a Jihar Kano sun zargi ’yan sanda da ƙone musu gidaje, wuraren sana’a, kayan abinci da kuma dabbobi, sakamakon wata hatsaniya da ta
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta sallami ‘yan sanda hudu bisa zargin hannu a kisan wasu ‘yan kasuwa bakwai a yankin Owode-Onirin na jihar. Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Legas, Mista
A ranar Asabar, an ruwaito cewa wasu ’yan fashi sun kashe CSP Muhammad Sani Kabir, Shugaban ‘Yan Sanda na Rimi, yayin wani aikin kama masu satar shanu a Jihar Katsina,
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta sanar da kama mutane 21 da ake zargi da yin hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, a wani samame da aka gudanar a kananan
Rundunar ’yan sandan Jihar Osun ta tabbatar da cafke mutane hudu bisa zargin hannu a mutuwar wani mai ibada a masallaci, Hameed Najeem, a birnin Osogbo. Rahotanni sun bayyana cewa
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wani matashi mai shekara 25, Ididiong James, bisa zargin dukan mahaifiyarsa tare da mallakar bindigar Beretta ta Ingila da harsasai takwas.
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana aniyarsa ta ganawa da tsofaffin jami’an ‘yan sanda da suka fito zanga-zanga a Abuja domin neman gyaran hakkokinsu na fansho. Kwamishinan
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a kisan wani dan kasar Sin mai suna Mr. Chen Wang, wanda ke aiki