Wata yarinya ƴar shekara 16 mai suna Joy Afekafe ta samu hukuncin daurin rai da rai a gidan gyaran hali, bayan samunta da laifin kashe wata malamar jami’a a Minna,
Wata yarinya ƴar shekara 16 mai suna Joy Afekafe ta samu hukuncin daurin rai da rai a gidan gyaran hali, bayan samunta da laifin kashe wata malamar jami’a a Minna,
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke mutane 13 da ake zargi da hannu a kisan wani jami’in rundunar sojin ruwa, Laftanal Komodore M. Buba, a unguwar Kawo
Wata mata mai juna biyu mai suna Hauwa Isah ta rasa ranta a hannun mijinta, Mohammed Sani, wanda ake zargin ya yi mata duka har lahira a unguwar Limawa da
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da cafke wani matashi mai shekaru 20 da haihuwa, Aliyu Umar, bisa zarginsa da hannu a kisan wani mutum a unguwar Danbare da
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Sakkwato ta bayyana cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba tare da alaka da ta’addanci. Mai magana da yawun rundunar,
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kashe fitaccen ɗan daga da ake nema ruwa a jallo a jihar, Halifa Baba-Beru, wanda ya sanu wajen kai farmaki qa
‘Yan sanda a Jihar Yobe sun cafke mutum shida da ake zargi da hannu a kisan wasu jami’ansu guda biyu a kauyen Kolere da ke karamar hukumar Fune. Mataimakin Kwamishinan
Rundunar ‘yan sandan Jihar Lagos ta cafke wani matashi mai shekaru 23, Gbolahan Adebayo, bisa zargin dukan budurwarsa har lahira. Lamarin ya faru ne a ranar 21 ga Fabrairu, 2025,
Daga Sabiu Abdullahi Rundunar ‘yan sanda ta jihar Gombe ta kama wasu matasa guda biyar bisa zargin hannunsu a kisan wani mutum bayan wata gardama a taron biki da aka
Wata mata da ’ya’yanta sun tsallake rijiya da baya a jihar Jigawa bayan wata mota da ta sauka daga kan hanya ta kutsa kai cikin wani gida, lamarin da ya
Wani mutum wanda ba a bayyana sunansa ba ya mutu bayan ya banka wa kansa da matarsa wuta a unguwar Ijoka da ke Akure, Jihar Ondo. Rahotanni sun nuna cewa
A ranar Alhamis ne rundunar ‘yan sandan shiyya ta 6 da ke Kuros Riba ta gurfanar da Adamu Ibrahim Umaru mai shekaru 48 a duniya bisa zargin yin lalata da
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kwara ta sanar da cewa jami’anta sun gano kan wani direban babur din haya, Rafiu Akano, wanda aka kashe a kauyen Asunlere, Oke-Oyi, a Karamar Hukumar