Kotu za ta yanke hukuncin karshe kan shari’ar kujeran gwamnan Kano ranar Laraba

A Ranar Laraba Mai Zuwa Ne (2-10-2019) Kotu Za Ta Yanke Hukuncin Karshe Game Da Shari’ar Zaben Kano

Wa kuke yi wa fatan nasara tsakanin Abba da Ganduje?

Abban ne ko Gandujen ne?

nt

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]