All stories tagged :
Hausa
Featured
Mahara Sun HaIIaka Jami’in NSCDC, Tare Da Sace Diyarsa Da Wasu...
Wasu mahara sun kashe wani jami'in Hukumar Tsaro da Kariya ta Fararen Hula (NSCDC), Ayo Olukotun, tare da yin garkuwa da diyarsa da wasu mazauna garin Odo-Ere, hedikwatar karamar hukumar Yagba West ta jihar Kogi.Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe takwas da rabi na dare...















