All stories tagged :
Hausa
Featured
Dr Ahmad Gumi Ya Yi Alhinin Rasuwar Ali Khamenei
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jagoran addinin Iran, Ali Khamenei.A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Dr Gumi ya ce jagoran addinin ya yi sa’a ya rasu a matsayin shahidi.“Ya mutu sakamakon harin waɗanda suka kashe...
















