All stories tagged :
Hausa
Featured
Fadar shugaban ƙasa ta hana tallan yaƙin neman sake zaɓen Tinubu...
Fadar shugaban kasa ta bukaci masu ɗaukar nauyin kayayyakin tallan sake neman zaɓen shugaban ƙasa Tinubu a shekarar 2027 da su gaggauta dakatawa.
A wata sanarwa ranar Lahadi, Bayo Onanuga mai magana da yawun shugaban ƙasar ya bayyana cewa yakin neman zaben ya yi wuri kuma ya ci karo da...