Jam’iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam’iyar. An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar
Jam’iyar LP ta zaɓi, Nenadi Usman a matsayin cikakkiyar shugabar jam’iyar. An zaɓi Usman a ranar Talata a wurin babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Umuahia babban birnin jihar
Nafiu Bala jigo a jam’iyar ADC ya jagoranci zanga-zangar magoya bayansa ya zuwa ofishin hukumar zabe ta INEC dake Abuja a ranar Alhamis. Bala na ikirarin cewa shi ne halastaccen
Rikicin jam’iyar ADC na cigaba da kara tsamari bayan da wani tsagi ya sake bulla da ya ce bai yadda da shugabancin ɓangaren David Mark ba da kuma na Nafiu
Wasu mutane da ake zargin batagari ne sun kashe aƙalla mutane 11 tare da kone gidaje sama da 50 a garuruwan Akyawa da Udege dake karamar hukumar Nasarawa ta jihar
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya kai ziyarar ta’aziya gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai wanda Allah Ya yi wa mahaifiyarsa rasuwa a kasar Masar. Kamfanin Dillancin Labaran
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta kama wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa zargin satar kayayyaki da darajarsu ta kai Naira miliyan 10,102,000 a wani babban shagon sayayya
Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito cewa ƙasar ta ƙi amincewa da bukatun da Amurka ta gindaya na kawo ƙarshen yaƙin, inda ta ce za ta dakatar da rikicin
Philips Tanimu Aduda, tsohon sanatan birnin tarayya Abuja ya fice daga jam’iyar PDP. A wata wasika mai dauke da kwanan watan 17 ga watan Maris da ya aike da ita
Gobara biyu da suka tashi a ƙananan hukumomin Bade da Karasuwa a jihar Yobe sun lalata dukiya ta miliyoyin naira. Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Yobe (SEMA) ta
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da shia sun gudanar da zanga-zangar lumana a jihohi da dama kan kisan jagoran addinin ƙasar Iran, Ayatullah Ali
Shugaban ƙungiyar Hezbollah, Naim Qasem, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jagoran addinin Iran, Ali Khamenei, inda ya kira shi shahidi da ya bar miliyoyin mabiya a faɗin duniya. Qasem ya
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a ranar Asabar ya gana da tsohon ministan tsaro, Janaral Theopillus Yakubu Danjuma a fadar Aso Rock dake Abuja. Fadar shugaban kasar ce ta sanar
Bola Ahmed Tinubu ya amince da fara gyaran wasu manyan hanyoyi uku na tarayya a Jihar Neja, tare da tsawaita hanyar Bodo–Bonny a Jihar Rivers. An yanke wannan hukunci ne
Sakataren Ƙasa na jam’iyyar APC, Ajibola Basiru, ya bayyana cewa Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ba memba na jam’iyyar ba ne, amma yana aiki ne tare da gwamnatin
Wata gobara da ta kama ta cinye wani sashe na babbar kasuwar Fika dake karamar hukumar Fika ta jihar Yobe inda ta kone kayayyaki da kuma kassara hada-hadar kasuwanci. Gobarar
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Oyo ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zargin hannu a kisan wata mata mai shekara 62 a birnin Ibadan. Hakan na kunshe ne a
An tabbatar da rasuwar Sanata Mpigi Barinada, mai wakiltar mazabar Rivers South East a Majalisar Dattawan Najeriya. Akin Alabi, Shugaban Kwamitin Ayyuka na Majalisar Wakilai, ne ya tabbatar da rasuwar
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC, ta fara tattaunawa da masu ruwa da tsaki domin duba korafe-korafen da wasu ke yi kan jadawalin zaɓen 2027, wanda ke nuna cewa za a
Hukumar Yaki da Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta gargadi al’umma da su kara sanya ido, bayan jami’anta sun gano boyayyun kwayoyi a cikin kayan wasanranar yara
Rundunar ƴan sandan jihar Niger ta ce mutane shida aka kashe aka kuma yi garkuwa da wasu da dama biyo bayan harin da wasu yan bindiga su ka kai kauyen