Akalla mutane 37 da ake zargi da haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba sun mutu yayin da suke tsare a hannun Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC)
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Akalla mutane 37 da ake zargi da haƙar ma’adanai ba bisa ka’ida ba sun mutu yayin da suke tsare a hannun Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC)
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Action Congress (AAC), Omoyele Sowore, ya ce ba zai kafa ofishin Uwargidan Shugaban Ƙasa ba idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da cewa ƙasar Saudiyya ta ƙi amincewa da buƙatar Najeriya na ƙarin kujerun Hajj a shekarar 2027, inda ta bar adadin da aka
Abdulmumin Jibrin, ɗan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano da ke wakiltar mazabar Kiru/Bebeji ya ce Shugaba Bola Tinubu zai samu kashi 65 cikin ɗari na ƙuri’un da za
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ce daga cikin gwamnonin arewa 19, guda shida ne kawai suka goyi bayan takarar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a zaɓen 2023. Shettima ya
Ministan Harkokin Wajen China, Wang Yi, ya ce ƙasarsa na da niyyar kare haƙƙoƙi da buƙatun Iran a yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke ci gaba. Wang ya bayyana
Aƙalla mutum 60 sun rasu bayan da wata mahakar zinare ta rufta a jihar West Kordofan da ke Sudan. Wani mutum da ya tsira daga lamarin ya shaida wa Kamfanin
Ma’aikatar Lafiya ta Japan ta ce adadin mutanen da suka kai shekaru 100 ko fiye a kasar ya haura 100,000 a karon farko a tarihin kasar. Sabbin alkaluma sun nuna
Rundunar tsaron sararin samaniyar Saudiyya ta ce ta kakkaɓo tare da lalata wani jirgin sama maras matuƙi da ƴan tawayen Houthi na Yemen suka harba zuwa yankin da ke kusa
Gwamnatin Amurka ta sanar da sabuwar manufar takaita bizar wasu ’yan Afirka ta Kudu da take zargi da hannu wajen aiwatar da manufofin da ke nuna wariya bisa launin fata
Dakarun Rundunar Fansan Yamma da ke gudanar da ayyukan tsaro a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya sun ce sun kuɓutar da mutane 31 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da
Kasuwar man fetur ta Najeriya na iya fuskantar babbar matsalar samuwar man fetur fiye da farashi sakamakon rikice-rikicen siyasa a duniya da ke girgiza kasuwar makamashi. Wannan gargadin ya fito
Daraktan Janar na Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Shugaban Ƙasa na jam’iyyar APC Abdulaziz Yari, ya ce yankin Arewa ba shi da wani dalili da zai hana shi goyon bayan neman
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta gargadi jama’a kan yiwuwar kai hare-haren ta’addanci da aka shirya a makarantu, wuraren ibada, sansanonin horas da ’yan bautar ƙasa (NYSC) da sauran wuraren da
Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce ta kwato iko da sama da hekta 500,000 na filayen noma da ’yan bindiga suka mamaye a sassa daban-daban na jihar. Kwamishinan Yaɗa Labarai da
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wasu mutane shida da ake zargi da garkuwa da mutane a Jihar Adamawa, yayin da wani mayakin Boko Haram/ISWAP ya mika wuya ga
Hukumar Yaki da Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Jihar Edo, ta lalata gonakin tabar wiwi guda biyar tare da kama mutane uku da ake zargin
Aƙalla fasinjoji tara ne suka rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai hari kan motar haya a Mahaɗar Dungus da ke Kuru a karamar hukuma Jos ta Kudu dake Jihar
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta cafke wasu mutane tare da kwace miyagun kwayoyi masu yawa a wasu jihohi, ciki har da kayan da aka boye cikin
Mijin wata mata mai shekaru 36, Anulika Onyeanyusi, wadda ‘Yan Sandan Jihar Anambra suka kama bisa zargin cin zarafin ‘yarta karamar yarinya, ya bayyana yadda ya gano lamarin. Ikechukwu Onyeanyusi