Adamu Bulkachuwa,sanata mai wakiltar mazabar Bauchi ta arewa a majalisar dattawa ya ce da yawa daga cikin abokan aikinsa na jam’iyyar su ta APC sun goyi bayan yunkurin tsige shugaban

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani mai suna Abba Musa mazaunnin jihar ɗauke da kwayar Tramadol da darajarta ta kai miliyan ₦25. Mai magana da yawun
Akalla Yan sanda uku da kuma yan bijilante 5 yan bindiga suka kashe a Ajaokuta dake jihar Kogi. Lamarin ya faru ne bayan da mazauna yankin suka lura zirga-zirgar wasu

Gwamnatin jihar Sokoto ta ayyana ranar Litinin a matsayin hutun sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da shi da kansa
Biyo bayan harin da aka kai kan shingen binciken ababen hawa a kusa da Dutsen Zuma wani jarimin soja ya samu nasarar kashe yan bindigar biyu kafin shima ya mutu.
Wasu mutane da ba a san ko suwaye ba sun nemi halaka wata matar aure bayan da suka daure ta da igiya. Lamarin ya faru ne a unguwar Gaida Geza
Hukumar EFCC dake yaki da masu yi wa tattalina arzikin kasa ta’annati ta samu nasara kama wasu mazabanta ta hanyar Intanet wadanda aka fi sani da yan Yahoo-Yahoo. Jam’ian hukumar

A dai-dai lokacin sha’anin tsaro ke cigaba da tabarbarewa a fadin Najeriya shugaban kasa Muhammad Buhari ya jagorancin taron masu ruwa da tsaki a harkar tsaron kasar nan. Taron ya

Jam’iyar APC ta zabi sanata, Ibrahim Gobir a matsayin shugaban masu rinjaye kuma shugaban sanatocin jam’iyar APC a majalisar. Gobir ya kasance shugaban kwamitin tsaro da bayanan sirri Nadin nasan
Sheikh Dahiru Buhari ya yi kira ga al’ummar musulmi kan su gudanar akan matsalar tsaro da ta ki ci taki cinye wa Shehun malamin ya bayyana haka ne cikin wani

Ma’aikatar ilimi ta tarayya ta bayar da umarnin gaggawa na rufe makarantar haɗaka ta gwamnatin ta tarayya da ake kira da FGC Kwali kan barazanar tsaro. A wata sanarwa ranar
Yan bindiga sun sako karin mutane uku daga cikin wadanda suka yi garkuwa da su a jirgin kasar da ya ta shi daga Abuja zuwa Kaduna . A cikin wata