Sakamakon matsin lamba da jami’an tsaro suke yiwa ƴan fashin daji a jihar Kaduna hakan ya tilastawa gawurtaccen dan fashin daji,Lawal Kwalba da shi da mutanensa sun miƙa wuya ga
Sakamakon matsin lamba da jami’an tsaro suke yiwa ƴan fashin daji a jihar Kaduna hakan ya tilastawa gawurtaccen dan fashin daji,Lawal Kwalba da shi da mutanensa sun miƙa wuya ga
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da mai bawa shugaban ƙasa shawara kan sha’anin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu. Ganawar ta gudana ne a ofishin Ribadu dake Abuja. A
Dakarun sojan Najeriya na rundunar Operation Haɗin Kai dake yaƙi da ƴan ta’addar Boko Haram a yankin arewa maso gabas sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda hudu a jihar Borno.
Wata babbar kotun tarayya a ranar Laraba ta sallami, Bello Bodejo shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore. An wanke Bodejo daga zargin aikata ta’addanci da gwamnatin tarayya take tuhumarsa da
Tsohon mataimakin shugaban jam’iyar APC na ƙasa a shiyar arewa maso yamma, Salihu Lukman ya ce jam’iyar APC ta faɗi zaɓen 2023 a jihar Kano ne saboda, Abdullahi Umar Ganduje
Majalisar dattawa ta janye dakatarwar da tayiwa Abdul Ningi sanata mai wakiltar mazaɓar Bauchi ta tsakiya. Majalisar ta dawo da Ningi ne biyo bayan kudirin da sanata Abba Moro shugaban
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma ministan shari’a, Lateef Fagbemi ya yi kira da a soke hukumar zaɓen jihohi masu zaman kansu. Da yake magana a wurin wani taron tattaunawa da
Babbar Kotun jihar Kano ta hana Aminu Ado Bayero ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano har sai ta kammala sauraron ƙarar dake gabanta. Kotun ta kuma umarci ƴan sanda su
Jami’an Hukumar NDLEA dake yaƙi da hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi sun kama wani mutum mai suna Emmanuel Orjinze wani ɗan kasuwa akan hanyarsa ta zuwa ƙasar Faransa bayan
Rundunar ƴan sandan jihar Kogi ta ce an kashe biyu daga cikin ɗaliban bim ɗaliban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Confluence wato CUSTECH dake Osara a jihar Kogi. A ranar
Jami’an ƴan sanda sun samu nasarar kama wani gawurtaccen mai garkuwa da mutane a jihar Kaduna. Mutumin da aka kama mai suna, Muhammad Bello ɗan shekara 30 na zaune ne
Wasu masu zanga-zanga sun yi jerin gwano ya zuwa ƙofar fadar shugaban ƙasa da kuma majalisar dokokin ta tarayya kan dawo da Sarki Muhammadu Sanusi kan karagar mulkin jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan sabuwar dokar masarautun jihar ya kuma sanar da sake naɗa, Muhammad Sanusi a matsayin Sarkin Kano. Yusuf ya bayyana haka
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu zai halarci bikin rantsar da shugaban ƙasar Chad, Mahamat Deby. A wata sanarwa da Ajuri Ngelale mai magana da yawun shugaban ƙasar ya fitar ranar
Rundunar ƴan sandan jihar Filato ta ce mutane 9 aka kashe a ƙauyukan Zurak da Dakai dake ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato a ranar Litinin. Ƴan bindiga sun kai
Wasu ƴan bindiga da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP ne sun kashe wani babban jami’in ɗan sanda a arewacin jihar Borno. A cewar wasu rahotanni mayaƙan sun saɗaɗa cikin garin
Ƙungiyoyin Ƙwadago na NLC da TUC sun bawa gwamnatin tarayya wa’adin ranar 31 ga watan Mayu kan ta janye ƙarin kuɗin wutar lantarki da suka yi. Ƙungiyar ƙwadago ta bayyana
Ƙungiyoyin Ƙwadago na NLC da TUC sun bawa gwamnatin tarayya wa’adin ranar 31 ga watan Mayu kan ta janye ƙarin kuɗin wutar lantarki da suka yi. Ƙungiyar ƙwadago ta bayyana
Ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam’iyar Labour Party (LP) Peter Obi ya ziyarci mutanen da wani matashi ya cinnawa wuta a wani Masallaci dake ƙauyen Larabar Abasawa
Aliko Dangote mutumin da ya fi kowa arziki a Nahiyar Afirka ya ce Najeriya za ta daina shigo da man fetur a cikin watan Yuni mai zuwa. Dangote ya bayyana