Yawan mutanen da suka mutu a harin ƙunar baƙin wake a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno sun ƙaru ya zuwa mutane 18. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar
Yawan mutanen da suka mutu a harin ƙunar baƙin wake a ƙaramar hukumar Gwoza ta jihar Borno sun ƙaru ya zuwa mutane 18. Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar
Hukumar Alhazan jihar Niger ta ce karin daƴa daga cikin mahajjatan jihar ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya. A wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, sakataren hukumar
Wata babbar mota dake ɗauke da shanu da dabbobi da za akai Enugu ta hantsila akan gadar sama dake kan titin Maiduguri a jihar Kano. Wasu rahotanni sun bayyana cewa
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aikin yaƙi da ƴan ta’adda a jihar Sokoto sun samu nasarar daƙile yunkurin yin garkuwa da mutane inda suka kashe ƴan ta’adda huɗu da kuma
Micah Sulaiman limamin majami’ar St. Raymond Catholic Church dake Damsa a Gusau jihar Zamfara ya roƙi a taimake shi domin ya samu ƴanci. A wani fefan bidiyo mai tsawon daƙiƙa
A ranar Talata 25 ga watan Yuni wasu ƴan ta’adda sun kai harin kwanton ɓauna a Tassia Sun Badjo a jihar Tillaberi dake Jamhuriyar Nijar inda suka kashe sojoji 21
Gobara ta ƙone wani sashe na matatar man fetur ta Dangote. Lamarin ya faru ne a ranar Larabar. Da yake magana da manema labarai, Anthony Chijiena mai magana da yawun
Wasu da ake zargin ƴan fashin daji ne sun kai farmaki mazaɓar Kakangi dake ƙaramar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna inda suka kashe ƴan bijilante huɗu da kuma ɗan
Mayaƙan ƙungiyar Boko Haram sun yi garkuwa da alƙalin babbar kotu mai Shari’a, Haruna Mshelia tare da matarsa da kuma dogarinsa. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da
Gwamnatin Najeriya ta saka jiragen shugaban ƙasa guda uku a kasuwa a wani yunkuri da mahukunta suka bayyana da cewa zai rage yawan kuɗaɗen da ake kashewa wajen kula da
Wasu ƴan bindiga sun kashe wani mai sana’ar POS a garin Ado-Ekiti babban birnin jihar Ekiti. Mai sana’ar ta POS dake da suna Alfa Taofeek an harbe shi ne a
Rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta sanar da kama Haruna Muhammad mai shekaru 40 wanda aka yi ittifakin cewa shi ne shugaban wasu gungun ƴan ta’adda da suka yi ƙaurin
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya kai ziyara ga, Oluremi Tinubu mai ɗakin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu . Obasanjo ya ziyarci matar shugaban ƙasar a Lagos. Busola Kukuyi mai taimakawa
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na ɗaurarrun da suka tsere da gidan gyaran hali da tarbiyya na Suleja
Dakarun rundunar Operation Safe Haven dake aikin samar da tsaro a jihar Filato sun ka ma wani mai safarar bindiga da ake nema ruwa a jallo. Zagazola Makama dake wallafa
Fasinjoji da dama ne aka bada rahoton an yi garkuwa da su bayan da ƴan fashin daji suka buɗe kan wata mota ƙirar bus a mahaɗar Bishini dake kusa da
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 12 ga watan Yuni a matsayin ranar hutu domin bikin ranar dimakwaradiya. Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo ya ayyana haka a madadin gwamnatin
Wasu da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne sun sace matafiya da dama akan hanyar Maiduguri zuwa Kano. Wasu majiyoyi sun faɗawa jaridar Daily Trust cewa mayaƙan sun farma
Dakarun rundunar Operation Whirl Punch dake aikin samar da tsaro a jihar Kaduna sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin ƴan fashin daji ne. A wata sanarwa ranar Litinin,