Ƴan bindiga sun kashe Tanimu Kunbiya wani basaraken gargajiya tare da ɗansa a garin Chanchangi dake jihar Taraba. Harin ya faru ne a ranar Juma’a lokacin da mutanen biyu suke
Ƴan bindiga sun kashe Tanimu Kunbiya wani basaraken gargajiya tare da ɗansa a garin Chanchangi dake jihar Taraba. Harin ya faru ne a ranar Juma’a lokacin da mutanen biyu suke
Dakarun sojan rundunar MNJTF ta dakarun haɗin gwiwa ta ƙasa da ƙasa dake yaƙi da ƴan ta’adda a yankin tafkin Chadi sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda huɗu a ƙauyen
Mambobin majalisar wakilai ta tarayya sun amince su rage albashinsu da kaso 50 na tsawon watanni 6 a matsayin nasu sadaukarwar da kuma nuna goyon baya kan halin matsin tattalin
Wani jami’in ɗan sanda mai suna Aminu Muhammad dake aiki da rundunar ƴan sandan jihar Kogi ya faɗa komar abokan aikinsa ƴan sanda kan zargin da ake masa na aikata

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da naɗin, Misis Didi Esther Walson-Jack,OON a matsayin sabuwar shugabar ma’aikata ta Najeriya. A cewar mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya amince da naɗin, Misis Didi Esther Walson-Jack,OON a matsayin sabuwar shugabar ma’aikata ta Najeriya. A cewar mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri
Majalisar dokokin jihar Kano ta zartar da wata doka da za ta samar da wasu masarautu masu daraja ta biyu a jihar. Kudirin dokar da aka gabatar da shi a
Majalisar Ƙasa na duba yiyuwar gyaran kundin tsarin mulkin shekarar 1999 domin bawa hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC damar gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi mai makon hukumomin
Ekene Abubakar Adams ɗan majalisar wakilai dake wakiltar ƙananan hukumomin Chikun/Kajuru a majalisar wakilai ta tarayya ya mutu. A cikin wata sanarwa da Akin Rotimi Jr mai magana da yawun
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da mutane biyar mazauna ƙauyen Yangoji dake ƙaramar hukumar Kwali a birnin tarayya Abuja suka kuma harbi wani jigo a jam’iyar APC,
Wani ginin bene mai hawa biyu dake yankin Kubwa a birnin tarayya Abuja ya rufto da safiyar ranar Asabar. Rahotanni sun bayyana cewa an samu nasarar ceto mutane biyu daga
Matatar Man Fetur ta Dangote ta sayo ɗanyen man fetur daga ƙasar Brazil kamar yadda jaridar kasuwanci ta Bloomberg ta rawaito. A ranar Juma’a jaridar ta wallafa cewa wannan ƙari
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗalibai biyu na Jami’ar Gwamnatin Tarayya dake Wukari a jihar Taraba. A cewar rahotanni ƴan bindigar sun farma wani ɗakin kwanan ɗalibai dake wajen
Ɗalibai kusan 200 ne suka maƙale cikin ɓaraguzan ginin makarantar da ya rufta da safiyar ranar Juma’a a garin Jos a cewar kwamishinan yaɗa labarai na jihar Filato, Mr Musa
Gamayyar kungiyoyin ƙwadago za su sake ganawa da shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu a cikin kwanaki bakwai domin cigaba da tattaunawa kan mafi ƙarancin albashi. Da take magana da ƴan
Tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman ya yanke jiki ya faɗi a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja. Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ce
Kotu ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da nasarar Usman Ododo a matsayin halastaccen zaɓaɓɓen gwamnan jihar Kogi. A hukuncin da kotun ta zartar ranar Alhamis rukunin alƙalan kotun su