Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan mafarautan da aka yiwa kisan gilla akan hanyarsu ta zuwa gida bikin sallah. Wasu fusatattun matasa
Gwamna Monday Okpebholo na jihar Edo ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan mafarautan da aka yiwa kisan gilla akan hanyarsu ta zuwa gida bikin sallah. Wasu fusatattun matasa
Sulaiman Nazif Gamawa tsohon mataimakin shugaban jam’iyar PDP na ƙasa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar PDP. Nazif wanda tsohon sanata ne da ya wakilci al’ummar mazabar arewacin Bauchi ya
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin da Talata a matsayin ranakun hutun shagulgulan bikin Karamar Sallah. Magdalene Ajani babbar sakatariyar dindindin a ma’aikatar harkokin cikin gida ita ta sanar da
An gano gawar wani matashi da aka bayyana da suna Rayyanu a wani masallaci bayan sallar asuba a garin Paso dake ƙaramar hukumar Gwagwalada a birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta ce ta kama wani da ake zargi da hannu a kisan Abbas Yuguda wani matashi mai sana’ar POS ɗan shekaru 30 a ƙaramar hukumar
Siminalayi Fubara dakataccen gwamnan jihar Ribas ya ce bashi da wata alaƙa da wata ƙungiya ta masu tayar da kayar baya a yankin Neja Delta. Akwai dai zargin da ake
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da sake kama mutane 5 daga cikin 12 da suka tsere daga gidan gyaran hali na Koton Karfe a jihar Kogi biyo bayan tserewar da suka
Wasu ƴan bindiga da ake zargin mayaƙan kungiyar IPOB ne dake fafutukar kafa ƙasar Biafra sun kashe mutane biyar a jihar Anambra. A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan
Dakarun rundunar jami’an tsaron haɗin gwiwa ta JTF a jihar Kebbi sun kashe wasu mutane biyu da ake zargin ƴan ta’addan kungiyar Lakurawa ne a yankin Rubin Bisa da Fana
Ƴan sanda a jihar Borno sun kama wata mata mai suna, Falmata Muhammad mai shekaru 44 da ake zargi da kashe mijinta ta hanyar caka masa wuƙa a garin Pulka
Ƴan sanda a jihar Borno sun kama wata mata mai suna, Falmata Muhammad mai shekaru 44 da ake zargi da kashe mijinta ta hanyar caka masa wuƙa a garin Pulka
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya ce shi da wasu ƴan adawa za su samar da wata haɗaka ta jam’iyyu da za ta ƙwace mulki daga jam’iyar APC a
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Ƙasa NEMA ta sanar da karbar ƴan Najeriya 180 da aka dawo dasu gida daga birnin Yamai na jamhuriyar Nijar. A wani saƙo da hukumar
Wata tankar iskar gas ta yi bindiga ta fashe ta kuma kama da wuta a gadar Karu dake kan babbar hanyar Abuja-Keffi. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Laraba
Mutane 7 ciki har da wata matar aure ƴan fashin daji suka yi garkuwa da su a wani hari da suka kai da daddare a garin Kontagora hedkwatar ƙaramar hukumar
An ji ƙarar fashewar wani abu da ake kyautata nakiya ce akan babban bututun mai na Trans Niger Pipeline dake garin Bodo a ƙaramar hukumar Gokana ta jihar Rivers. Lamarin
Biyo bayan kammala cikakken bincike kan halin da kamfanin jiragen sama na Max Air yake ciki hukumar NCAA dake lura da zirga-zirga jiragen sama a Najeriya ta sahalewa kamfanin cigaba
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kashe wani mai suna Salisu Muhammad da aka fi sani da Dogo Saleh da ake zarginsa da zama gawurtaccen mai garkuwa
Shararren mai wasan barkwanci, Obinna Simon wanda aka fi sani da MC Tagwaye ya sauya sheƙa daga jam’iyar APC ya zuwa jam’iyar SDP. Ya sanar da haka ne a cikin
Dakarun soja dake aiki da ayarin motocin gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum sun daƙile wani farmaki da mayaƙan Boko Haram suka kai kan jerin ayarin gwamnan akan hanyar Buni-Gari