Gwamnatin tarayya ta ce kamfanonin da ke samar da siminti ba sa yin abin da ya dace wajen dakile hauhawar farashin siminti a kasar. Gwamnatin ta bayyana cewa ba za
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanonin da ke samar da siminti ba sa yin abin da ya dace wajen dakile hauhawar farashin siminti a kasar. Gwamnatin ta bayyana cewa ba za
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da kisan mutane shida da wasu ‘yan bindiga suka yi a karamar hukumar Faskari a jihar. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan
A ranar Litinin ne Hukumar Sufuri ta Jihar Zamfara ta kama manyan motoci 50 da ke jigilar kayan abinci daga Najeriya zuwa Jamhuriyar Nijar. Hukumar, wacce ke aiwatar da umarnin
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon
Gwamnatin tarayya ta fara biyan albashin malaman jami’o’in da aka riƙe a karkashin kungiyar malaman jami’o’i. Majiyoyi da dama a bangaren ilimi sun tabbatar wa manema labarai a Abuja sabon
Ana ci gaba da samun karuwar sace-sacen motoci a jihar Adamawa, kamar yadda rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar. Rundunar ‘yan sandan ta bayyana haka ne a wata sanarwa a
Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce ta kori ɗaya daga cikin jami’anta mai suna Insifekta Michael Odey da ke da hannu wajen karbar kudi a hannun wani. Hakazalika, ta
A yau Alhamis ne shugaban kasa Bola Tinubu zai yi wata ganawar sirri da gwamnonin jihohi a fadar Aso Rock Villa da ke Abuja, domin samar da hanyoyin magance tabarbarewar
Kungiyoyin kwadago da masana’antu da masana tattalin arziki da kudi da shari’a sun gargadi gwamnatin tarayya da kada ta cire tallafin wutar lantarki kamar yadda asusun lamuni na duniya IMF
Ministan tsaron ƙasar Laberiya, Yarima Charles Johnson ma III, ya yi murabus daga muƙaminsa, biyo bayan zanga-zangar da matan sojojin kasar suka yi, saboda ƙarancin albashin mazajensu da kuma rashin
Shugaba Bola Tinubu ya gana da kungiyar Super Eagles a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Ku tuna cewa Super Eagles ta sha kashi da ci 2-1 a hannun mai
Shugaban Karamar Hukumar Kagarko ta Jihar Kaduna, Hon. Nasara Rabo, ya bai wa wani jami’in ‘yan sanda, Difi’o Idris Ibrahim, zunzurutun kudi har naira miliyan 1, bisa ƙin amincewa da
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Joe Ajaero, ya bayyana cewa idan aka ci gaba da fuskantar hauhawar farashin kayayyaki ba tare da katsewa ba, kungiyar kwadago za ta iya neman
Gwamnatin jihar Zamfara ta fara biyan wasu ‘yan fansho da suka yi ritaya a jihar jimillar kuɗi naira biliyan 13.4. Ku tuna cewa gwamnatin jihar ta kafa kwamiti don tantance
Wata daliba mai ƴar aji huɗu a jami’ar jihar Kwara, Malete da ke karamar hukumar Moro, mai suna Rashidat Shittu, ta kashe kanta saboda yanayin ƙoƙarinta a karatu. A cewar
Wannan ba shi ne lokacin jin daɗi ga masu iyalai Najeriya ba, waɗanda suka ɗauki tsauraran matakan rage tsada don jure wahalhalun da aka fuskanta kwanan nan sakamakon hauhawar farashin
Akalla mutane 31 ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta kama a yayin da take gudanar da samame kan maboyar masu safarar ƙwayoyi. Da yake bayyana hakan a ranar Alhamis,
Hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta yi barazanar kame kayan da aka boye tare da gurfanar da masu aikata wannan laifin a gaban
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta gayyaci ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu da kuma manyan hafsoshin tsaro kan
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta umarci gwamnatin tarayya da ta tsayar da farashin kayayyaki da na man fetur cikin kwanaki bakwai.