Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta tura ƴan sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya zanga-zangar suka faɗa za a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja ta tura ƴan sanda 4200 gabanin zanga-zangar da za a gudanar a cikin watan Agusta. Kamar yadda masu shirya zanga-zangar suka faɗa za a
Kamfanin mai na Nigerian National Petroleum Company Limited ya shirya daukar karin ma’aikata. Kakakin kamfanin na NNPC, Olufemi Soneye, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar
Sarkin Zazzau, Mai Martaba Ahmed Nuhu Bamalli ya ce matasa su ƙara haƙuri da gwamnatin tarayya su janye zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a faɗin ƙasa baki ɗaya. Sarkin ya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyar APC. Taron ganawar da aka gudanar a fadar shugaban ƙasa ta Aso Rock dake Abuja na
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Lagos ta ce ma’aikatan gini uku ne suka mutu bayan da wani gini ya rufta a yankin Maryland dake birnin na Lagos. Kamfanin Dillancin
Gawarwaki 8 da ake zargin na ƴan fashin daji ne aka gano bayan da sojoji suka kai farmaki dazukan dake ƙauyen Kurutu dake kusa da Azzara a ƙaramar hukumar Kachia
Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya yi wa tsohon shugaban majalisar dattawa,Anyim Pius Anyim maraba da zuwa jam’iyar APC. A makon daya gabata ne Anyim ya sanar da shigarsa jam’iyar
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bawa Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi haƙuri kan furucin da ya yi mata akan gidan rawar disko a yayin wani zama na
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bawa Sanata Natasha Akpoti daga jihar Kogi haƙuri kan furucin da ya yi mata akan gidan rawar disko a yayin wani zama na
Hukumar EFCC shiyyar Ibadan ta yi wani kame na mutane 10 da suke rakiyar tireloli uku dauke da ma’adinan ‘Lithium’ da aka hako su ta haramtacciyar hanya. Ana amfani da
Kotun ɗaukaka ƙara dake Lagos ta tabbatar da hukuncin kisa akan Peter Nielsen wani ɗan ƙasar Denmark kan kisan matarsa da kuma ƴarsa. A hukuncin da aka yanke ranar Juma’a
Ƴan bindiga sun kashe Shehu Oyibo wani insifectan ƴan sanda da wasu mutane uku a jihar Abia. An yi kisan ne a ranar Lahadi akan titin Ngwa dake garin Aba
Jirgin saman kamfanin Max Air ƙirar Boeing 737 mai rijistar namba 5N-ADB dake ɗauke da fasinjoji 118 da ma’aikata 6 ya gamu da matsala a filin jirgin saman Yola bayan
Gwamnatin jihar Kogi ta yi kira ga mazauna jihar da kada su shiga zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da aka shirya gudanarwa. Akwai dai rahotanni dake cewa wasu matasa sun shirya
Ƴan bindiga sun kashe Tanimu Kunbiya wani basaraken gargajiya tare da ɗansa a garin Chanchangi dake jihar Taraba. Harin ya faru ne a ranar Juma’a lokacin da mutanen biyu suke
Jihohin Bauchi da Zamfara dai har yanzu ba su samu tirelolin shinkafar da gwamnatin tarayya ta yi alkawari ga daukacin jihohin ba a matsayin wani mataki na rage radadin rashin
Dakarun sojan rundunar MNJTF ta dakarun haɗin gwiwa ta ƙasa da ƙasa dake yaƙi da ƴan ta’adda a yankin tafkin Chadi sun samu nasarar kashe ƴan ta’adda huɗu a ƙauyen
Jami’an hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama daya daga cikin wadanda suka shirya garkuwa da mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.Jami’an sun kuma kashe wani da ake
Yayin da dakarun Operation Lake Sanity 2 ke kara kai hare-hare, rundunar hadin gwiwa ta Multinational Joint Task Force (MNJTF) ta yi nasarar karɓar ‘yan ta’addar Boko Haram 263 da
Mambobin majalisar wakilai ta tarayya sun amince su rage albashinsu da kaso 50 na tsawon watanni 6 a matsayin nasu sadaukarwar da kuma nuna goyon baya kan halin matsin tattalin