Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa jami’anta tare da taimakon ‘yan sa kai sun kashe wasu ‘yan bindiga uku da ake zargin Lakurawa ne a wani samame
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa jami’anta tare da taimakon ‘yan sa kai sun kashe wasu ‘yan bindiga uku da ake zargin Lakurawa ne a wani samame
A wani sabon mataki na yaki da ‘yan ta’adda, sojojin Najeriya sun kaddamar da samame a jihohin Sokoto da Zamfara, karkashin shirin Operation FANSAN YANMA Phase V, inda suka lalata
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Sakkwato ta bayyana cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba tare da alaka da ta’addanci. Mai magana da yawun rundunar,
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya kaddamar da wani shiri na musamman don tallafa wa karatun yara mata a duk faɗin jihar, a wani yunƙuri na rage yawan yaran da
Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da fara biyan mafi ƙarancin albashi na naira 70,000 ga ma’aikatan jihar daga gobe Litinin. Sanarwar ta fito ne daga gwamnan jihar, Ahmad Aliyu, wanda
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu ya ziyarci ƙauyen da jirgin saman sojan Najeriya ya sakarawa inda ya duba girman barnar da harin ya jawo tare da jajantawa da kuma ta’aziyar
Mazauna yankin Sokoto da kewaye na murnar kashe wani kasurgumin shugaban ‘yan bindiga, Kachallah Halilu Buzu, da sojojin Najeriya suka yi a farmakin da suka kai a jihar Zamfara. Mummunan
Rahotanni daga Arewa maso Yammacin Najeriya na nuna cewa ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane sama da 150 tare da sace shanu sama da 1,000 a kauyukan da ke
Rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto ta cafke wani Kabiru Abubakar da ya kware wajen satar babura tare da wasu ‘yan ta’addan. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun
Dakarun rundunar sojan Najeriya dake aikin yaƙi da ƴan ta’adda a jihar Sokoto sun samu nasarar daƙile yunkurin yin garkuwa da mutane inda suka kashe ƴan ta’adda huɗu da kuma
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da kashe mataimakin shugaban jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato, Farfesa Yusuf Sa’idu. Jami’ar wadda ta bayyana rasuwar Saidu a wata ‘yar gajeriyar
Tsohon gwamnan Sokoto kuma sanata mai wakiltar mazaɓar Kudancin Sokoto a majalisar dattawa, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana halin wahalar rayuwa da ake fama da ita ƙasarnan a matsayin illar
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi da su fara duban watan Shawwal tun daga ranar Litinin. A wata sanarwa ranar Lahadi, Sambo Wali shugaban kwamitin bada
Ƴan fashin daji sun sace almajirai 15 daga wata makarantar Allo dake ƙauyen Gidan Bakuso a ƙaramar hukumar Gada ta jihar Sokoto. Rahotannin da suka fito daga ƙauyen sun bayyana
Wasu ƴan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe wani jami’in hukumar NDLEA dake hana sha da kuma fataucin miyagun ƙwayoyi kana suka kuma yi garkuwa da wasu mutane
A cigaba da yaƙi da ƴan fashin daji, ɓatagari da kuma rashin tsaro a fadin Najeriya jami’an rundunar ƴan sandan jihar Sokoto sun samu nasarar kama wasu mutane biyar da
A ranar Laraba ne kotun koli ta ɗage hukunci a karar da jam’iyyar PDP da dan takararta, Sa’idu Umar suka shigar kan zaben gwamnan jihar Sakkwato, Ahmad Aliyu. Kwamitin mutum
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta sanar da kama wani da ake zargin manomin ganyen wiwi ne a jihar Sokoto. Kwamandan hukumar ta NDLEA
Ƴan banga sun kashe wani mai garkuwa da mutane mai suna Dogo Oro da ake kyautata zaton yana addabar kananan hukumomin Bunza da Kalgo a jihar Kebbi a kauyen Tunga
Kotun ɗaukaka ƙara dake Abuja ta tabbatar da zaɓen, Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto. Rukunin alkalan kotun su uku sun yi watsi da ɗaukaka ƙarar da jam’iyar PDP