Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan Sakai a karamar hukumar Gada a
Mutane 6 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da aka yi tsakanin ‘yan bindiga da ’yan banga da aka fi sani da ‘Yan Sakai a karamar hukumar Gada a
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta ce jami’anta sun kama wani mutum mai shekaru 24, Gadafi Bala, bisa zarginsa da lalata wata yarinya ‘yar shekara 14 a
Gawarwakin sojojin da aka kashe a jihar Delta kwanan nan sun isa maƙabartar sojoji ta kasa da ke Abuja. Gawarwakin sun iso ne da misalin ƙarfe 2:39 na rana a
Wani dattijo mai shekaru 80 mai suna Isiyaka Ayinde ya kashe kansa a Watch Tower da ke unguwar Araromi Imota a jihar Legas. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru
Kungiyoyin kwadago da masana’antu da masana tattalin arziki da kudi da shari’a sun gargadi gwamnatin tarayya da kada ta cire tallafin wutar lantarki kamar yadda asusun lamuni na duniya IMF
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta kama wasu tagwaye Taiwo da Kehinde Adio tare da wasu mutane biyar bisa zargin zamba
Hukumomi a Najeriya sun kama wani matashi mai suna Lawali Modi saboda laifin yi wa kazar gidansu fyade. A cewarsua, tsautsayi ne kawai ya saka shi rika yi wa kazar
Gwamnatin tarayya ta cire manyan makarantu daga tsarin haɗin gwiwar ma’aikata da tsarin biyan albashi na IPPIS. Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ne ya bayyana hakan a lokacin da yake