Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna rashin jin daɗinsa kan wani kuduri da Majalisar Wakilan ƙasar ta amince da shi, wanda ke neman takaita ikon shugaban kan batun yaƙin Iran.
Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna rashin jin daɗinsa kan wani kuduri da Majalisar Wakilan ƙasar ta amince da shi, wanda ke neman takaita ikon shugaban kan batun yaƙin Iran.
Aƙalla mutum ɗaya ya rasa ransa, yayin da wasu sittin da uku suka jikkata bayan wani jirgi mara matuƙi da Iran ake zargi ya kai hari a tashar fasinjoji ta
Amurka ta tabbatar da cewa ta kaddamar da sabbin hare-haren sojin sama a kudancin Iran a ranar Litinin, inda ta ce ta nufi wuraren harba makamai masu linzami da kuma
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
An samu tashin hankali tsakanin Amurka da Iran bayan ƙasashen biyu sun kai wa juna hare-hare a Gabas ta Tsakiya, lamarin da ya barazana ga yarjejeniyar tsagaita wuta ta wucin
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ƙasarsa za ta ci gaba da datse tasoshin ruwan Iran har sai an kammala yarjejeniyar kawo ƙarshen rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu. Trump
Rundunar Juyin Juya Halin Iran ta yi gargaɗin cewa duk wani sabon hari da Amurka ko Isra’ila za su kai wa Iran zai iya haddasa faɗaɗa rikici fiye da yankin
Wasu manyan jiragen dakon mai guda biyu na ƙasar China da ke ɗauke da ganga miliyan huɗu na ɗanyen mai sun ratsa mashigar Hormuz bayan sun shafe fiye da wata
Ƙasar Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta bayyana cewa gobara ta tashi a wani ɓangare na cibiyar nukiliyar ƙasar da ke yankin Al Dhafra bayan harin jirgin mara matuƙi. Rahotanni sun ce
Gwamnan birnin Sarakhs da ke Iran, Majid Beiki, ya bayyana cewa manyan motoci ɗauke da kayan agaji daga ƙasar Kazakhstan sun isa lardin. A cewarsa, kayan agajin sun haɗa da
Wani babban jami’in sojin Iran, Mohammad Jafar Asadi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar sake ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasarsa da Amurka. Kamfanin dillancin labarai na Fars ya rawaito Asadi, wanda mamba
Rikici tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hezbollah ya sake ƙamari, inda ɓangarorin biyu ke zargin juna da karya yarjejeniyar tsagaita wuta da aka tsawaita kwanan nan. Rundunar sojin Isra’ila (IDF) ta
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya fitar da sanarwa bayan ganawarsa da babban hafsan sojin Pakistan, Janar Asim Munir, inda suka tattauna muhimman batutuwa kan tsagaita wuta. Sanarwar ta
Dakarun tsaron Iran sun yi barazanar ɗaukar matakin ramuwar gayya idan Amurka ta ci gaba da datse tasoshin ruwanta a mashigar Hormuz. Rahotanni daga kafofin yaɗa labarai na Iran sun
Kasa da sa’o’i 24 bayan ta sanar da buɗe mashigar ruwan Hormuz kasar Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwan kan abinda ta kira rashin cika alkawarin da kasar
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gode wa Iran bayan sanarwar da ta yi na buɗe mashigar Hormuz ga dukkan jiragen ruwa har zuwa ƙarshen tsagaita wuta. Trump ya bayyana hakan
Kafar yaɗa labarai ta CBS ta ruwaito cewa jami’an Amurka na iya komawa Pakistan cikin ƴan kwanaki masu zuwa domin faɗaɗa tattaunawa da Iran. Rahoton, wanda ya ambato wasu “majiyoyi
Hukumomin Iran sun bayyana cewa fiye da mutum 3,300 ne suka rasa rayukansu tun bayan ɓarkewar yaƙi tsakanin ƙasar da Amurka da kuma Isra’ila. Alƙaluma daga sashen lafiya na ma’aikatar
Sanatan Amurka Chris Murphy ya yi kakkausar suka ga barazanar da tsohon Shugaban Amurka Donald Trump ke yi kan Iran, inda ya ce duk wani hari da aka kai kan
Jagoran ɗariƙar Katolika na duniya, Fafaroma Leo, ya sake kira ga shugaban Isra’ila Isaac Herzog da a buɗe ƙofa domin kawo ƙarshen yaƙin Iran. Rahoton kamfanin dillancin labarai na Reuters