Iran ta ƙaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan wasu sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya, kamar yadda wata sanarwa daga rundunar juyin juya halin Iran ta bayyana
Iran ta ƙaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan wasu sansanonin sojin Amurka da ke Gabas ta Tsakiya, kamar yadda wata sanarwa daga rundunar juyin juya halin Iran ta bayyana
Wani babban jami’in tsaron Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga tsohon shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ce ya kamata ya yi hankali domin kada a “kawar da shi
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa kawo ƙarshen yaƙin da ake yi da Iran zai buƙaci amincewarsa tare da ta firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu. Jaridar The Times of Israel
Jakadan gwamnatin China na musamman kan harkokin Gabas ta Tsakiya, Zhai Jun, ya kai ziyara ƙasar Saudiyya a wani yunƙuri na shiga tsakani domin rage tashin hankalin da yaƙin da
Dakarun Juyin Juya Halin Iran (IRGC) sun bayyana cewa sun kai harin “manyan makamai” masu linzami kan wani sansanin sojin Amurka da ke ƙasar Bahrain. IRGC ta ce harin ya
Shugaba Donald Trump ya bayyana cewa ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su zaɓi sabon jagoran addinin Iran. Trump ya yi wannan bayani ne a wata tattaunawa da kafar
Rahotanni sun ce wani jirgin ruwan yakin Iran ya nutse a tekun Sri Lanka bayan wani hari da aka kai masa. Rahoton ya ce sojojin ruwa da na sama na
An ji jerin manyan fashe-fashe a birnin Erbil, babban birnin yankin Kurdistan da ke arewacin Iraq, lamarin da ya jefa mazauna yankin cikin fargaba. Rahotanni sun ce fashe-fashen sun auku
Ma’aikatar tsaron ƙasar Qatar ta bayyana cewa Iran ta kai hari da makamai masu linzami kan sansanin sojin Amurka da ke ƙasar. A cikin sanarwar da ta fitar, ma’aikatar ta
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jagoran addinin Iran, Ali Khamenei. A cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook,
Shugaban ƙungiyar Hezbollah, Naim Qasem, ya bayyana alhininsa kan mutuwar jagoran addinin Iran, Ali Khamenei, inda ya kira shi shahidi da ya bar miliyoyin mabiya a faɗin duniya. Qasem ya
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa kasarsa za ta ci gaba da kai hare-haren bama-bamai masu ƙarfi a Iran ba tare da tsaiko ba a cikin mako mai zuwa.
Mahukuntan Iran sun tabbatar da mutuwar jagoran addinin kasar, Ali Khamenei, bayan hare-haren da United States da Israel suka kai, kamar yadda kafafen yada labaran gwamnati suka ruwaito. Tashar talabijin
Rundunar sojin Qatar ta tabbatar da cewa Iran ta kai hare-hare a ƙasar, inda Amurka ke da sansanin sojin sama na Al-Udeid Air Base, mafi girma da take da shi
Jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce Shugaban Amurka, Donald Trump, ne ya haddasa mutuwar masu zanga-zangar da suka ɓarke a ƙasar Iran a kwanakin baya. Ayatollah Khamenei ya
Kakakin majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gargadi shugaban Amurka Donald Trump da cewa Iran za ta ɗauki matakin martani idan Amurka ta kuskura ta kai hari a ƙasar
Babban hafsan sojojin ƙasar Saudiyya ya kai ziyara Tehran babban birnin kasar Iran domin tattaunawa da takwaransa na ƙasar Iran da kuma wasu daga cikin jami’an gwamnatin ƙasar. Irin wannan
Iran ta kai wani gagarumin harin makami mai linzami kan Isra’ila a ranar Talata, wanda ya sa kakakin rundunar sojin Isra’ila (IDF), Rear Admiral Daniel Hagari, ya yi kira ga
Iran ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku bayan mutuwar shugaban kungiyar Hamas, Ismail Haniyeh, wanda aka kashe a wani harin da aka dorawa Isra’ila. A ranar Laraba, Hamas ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatollah Ali Khamenei ya sanar da zaman makoki na kwanaki biyar saboda rasuwar shugaban kasar Ibrahim Raisi wanda ya mutu a hatsarin jirgin