Gwamnatin tarayya ta dakatar da kuɗin fito, haraji akan kayan abinci da aka shigo da su. A wata sanarwa ranar Litinin, Abubakar Kyari ministan harkokin noma da wadata ƙasa da
Gwamnatin tarayya ta dakatar da kuɗin fito, haraji akan kayan abinci da aka shigo da su. A wata sanarwa ranar Litinin, Abubakar Kyari ministan harkokin noma da wadata ƙasa da
Darakta Janar ta Hukumar NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye, ta bukaci ‘yan Najeriya da su guji ajiye dafaffen abinci a cikin firiji sama da kwanaki uku. Adeyeye ta yi gargadin cewa
Fadar shugaban ƙasa ta ce ma’aikatar aikin gona da wadata ƙasa da abinci tana kan matakin karshe na fara sakin hatsi metric tan 42000 ga ƴan ƙasa masu ƙaramin ƙarfi.
A ranar Litinin ne Hukumar Sufuri ta Jihar Zamfara ta kama manyan motoci 50 da ke jigilar kayan abinci daga Najeriya zuwa Jamhuriyar Nijar. Hukumar, wacce ke aiwatar da umarnin
Hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta yi barazanar kame kayan da aka boye tare da gurfanar da masu aikata wannan laifin a gaban
A ranar Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta umarci gwamnatin tarayya da ta tsayar da farashin kayayyaki da na man fetur cikin kwanaki bakwai.
Rahotanni na nuna cewa farashin kayan abinci a Najeriya ya karu zuwa kashi 33.93 cikin 100 a watan Disamba na 2023, daga kashi 32.83 cikin 100 da aka gani a
Asalin hoton, Getty Images Abinci wani sinadari ne da ke da matukar amfani ga bil adama wanda rayuwa ba za ta yiwuwa ba idan ba ka cin abinci musamman mai