All stories tagged :
#SecureNorth
Featured
Sarkin Zuru ya rasu a birnin London
Muhammad Sani Sami, Sarkin Masarautar Zuru dake jihar Kebbi ya rasu.
Sarkin ya rasu a ranar Asabar yana da shekaru 81 a wani asibiti dake birnin London.
Gwamnatin jihar Kebbi ce ta sanar da rasuwar marigayin a cikin wata sanarwa da Ahmad Idris mai magana da yawun gwamnan ya fitar a...